New Post

Wednesday, 16 August 2017

BABBAN KUSKURE... 182-186

[7/8/2016] Rash Kardam��: ����������������
����BABBAN KUSKEREN����
       ����DANA TAFKA ����
                 ������
                    ��������
                       
                       NA

©RASHEEDAH .A. KARDAM.

®NAGARTA WRITERS ASSOCIATION.

Pg-184~186.

A hankalin take rawa, mai d'aukan hankali, harta iso gun Haiydar, hannusa ta kamo tana rausayawa tamkar yanda turawa suke in suna rawa. Kwanto da fuskanta tayi akan k'irjinsa tare da lakace hancisa, ta d'ago da kanta tazo dai-dai kumatun Haiydar, ta sakar masa lafiyayan kiss, wanda sai da numfashin sa ya kusa d'aukewa. Salon rawan ta canza zuwa na India, da gudu tayi side d'inta, don tasan in ta k'ara minti biyar agun, zata gane kurenta, don yanayin Haiydar ya canza. Haiydar gani ta yi side d'inta gashi duk ta gama rikitasa, da gudu yaje don ya tura qofar, amma kash! Saijin qofar yayi ansa key. Cikin dashashiyar murya ya fara k'iran"Aishat! Aishat! Aishat! Please ki taimaka min ki bud'e qofar nan, inason inga rawanki yamin kyau kuma ya burgeni, nayi miki alkawarin zan miki kyautar da baki tab'a tsamani ba. Ko mai kikeso nayi alkawarin zan bakishi dan Allah". Aishat na jinsa ta shek'e da dariya, tazo jikin qofar tace"Ya Haiydar naki d'in ko ka manta bak'ar macece kuma 'yar aiki ke rawa a gabanka, mai zata burge ka dashi a jikinta?". Haiydar ya marairaice fuska tamkar mai shirin yin kuka Yace"komai zakice na yarda, ko wani irin horo zakimin, bazan damu ba, amma rawan ki ya burgeni". Aishat na jinsa tayi banza dashi, ta hau kan gado ta kwanta tana murmushin mugunta. Haiydar ya jima ajikin qofar, kafin ya ja tsumar k'afarsa, ya bar qofar d'akin, don Aishat tak'i bud'e qofar, gashi duk ta d'aga masa hankali"mtss". Ya ja tsaki, cikin zuciyar shi cewa yake"to mai yasa na fito ne ma?". "Gashi na ja ma kaina ae, ita kuma ko tausayina ba zata jiba?". Da wannan tunanin ya koma d'aki ya kwanta, duk abun duniya ya ishesa, don yanzu baida burin ganin kowa a gaban sa, sai Aishat dake rikitasa. Haka ya k'araci zamansa har lokacin sallah magriba yayi, sai da ya jira akayi isha'i kafin ya dawo gida, yau sam yaki shiga d'aki, jira yake ko zaiga Aishat ta fito, sai da ya kusan kwashe awa d'aya, a gun bata fito ba, har yana shirin tashi yaji alamar tana bud'e qofa, da sauri yaje ya b'uya yanda bazata ganshi ba. Aishat ko yunwa ne ya dameta, shiyasa ta fito ta had'a tea, mini skirt ne ajikinta, wanda dashi da babu duk d'aya ne(wai an karya matacce). Bata sa riga ba, sai yar bra top tasa, wanda ko cibiyarta bai rufe ba, duk k'irjinta na waje. Tafiya take duk ilahirin jikinta motsawa yakeyi, ta shiga kitchen ta had'o tea, falo ta dawo ta zauna, kafa ta d'aura d'aya a kan d'aya. Wanda hakan yasaka duk wanda ke saitinta zai iya hango kalar pant d'inta. Ganin irin zaman da tayi, saida Haiydar ya had'iye miyau, ji yake tamkar ya rugo da gudu, ya rik'eta, amma yana tsoron masifarta. Aishat ta gama shan tea ta d'ibi kayan taje kaiwa kitchen, Haiydar na ganin tashiga kitchen, sauri yayi yashiga d'akin ta ya kwanta akan gadonta. Aishat tana yar wakanta ta shigo d'aki, sam bata lura da mutum ba, harta tura qofar amma bata rufe ba, ta juya zata hau gado kenan, taga Haiydar a kan gadonta, ba k'aramin razana tayi ba, ta juya da niyar zata gudu kenan ya diro daga kan gado ya biyo ta.

                  ®NWA.

                   *DEDICATED TO*
            *AISHAT MUHAMMAD*
       *(MAMAN ABDUL SHAKUR)*

 
              *RASH KARDAM��*

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts