MOTAR KWADAYI
RASH KARDAM
Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ganin haka, ya saki wata, lallasausar murmushin mugunta. Yau zai cimma burinsa, janyo ta yayi jikinsa, ya fara mata susa a gadon baya, nan take taji wani abu yana mata yawo duk illahirin jikinta, 'kara 'kwanciya ta masa a jiki, ganin haka, ya sanya bakinsa cikin nata, ya fara aika mata saqo. Gaba d'ayansu sun rikice, ita kam bata wani iya ba, sabida sabon shiga ne, cikin dabara, ya soma rabata da kayan jikinta. Ina ganin haka nace"ni Rash ban isa da d'ebo wannan lbr ba. Bai 'kyale Safiya ba, sai da ya santa Mace, ya koma gefe, yana mai da numfashi, tabbas ya saba jin mata, amma Safiya, ta dabance da sauran, yan hark'ansa. Gaskiya yau ya k'washi gara, sosai, ana kiran sallah bai mike ba, sai ya gyara kwanciyan sa yayi. Sai da gari yayi haske, kafin ya mike yayi wanka, ko wankan tsarki baiyiba.
Inna ta kuwa, hankalinta ya tashi, Malam ne ya shigo, wajan karfe goma, yake tambayar ta safiya, ina taje?. Nan take ta fara zazzaga masa masifa kala-kala, ransa ba k'aramin baci yayi ba. Ace yana da 'ya, amma bai isa ta ita ba, sai abunda sukaga dama sukeyi, da uwarta, cikin takaici, ya bar qofar d'akinta. Inna tana ganin ya tafi, ta sake kiran number Safiya amma bata d'auka ba, a cikin zuciyarta, take magana, hmm lalle nayi sake, yau har Malam shi zaizo ya tsare ni da tambaya, dole in koma gun boka asan abinyi, kara kiran wayan Safiya tayi, taji is not available at d moment, cike da damuwa take tunanin ina taje?, don bata tab'a tafiya irin wannan ba, tana wannan tunanin har bacci ya d'auke ta.
Safiya ta farka taji jikinta yayi tsami, sai a lokacin ta tuna mai ya faru, cikin takaici, ta mike ta shiga bayi, da kyar take tafiya, ta isa bayan gida tayi wanka, ta na fito daga wanka, kayanta ta saka, ranta bakaramin baci yayi ba, don ko ya taimaka mata, ta gyara jikinta, a matsayinsa namijin da ya fara saninta mace, tana haka ya shigo, da ledan magani a hannunsa, a yatsine ya mika mata, ganin yanayin datake ciki, kuma yana son sakewa, ya fara bata hak'uri, ganin bata sauko ba ya d'auko bunch d'in kud'i ya wurga mata. Nan take ta sauk'o ta fara murmushi, kayan breakfast ya had'a musu, sai da suka karya, ya matso kusa da ita. Cikin salon Yaudara, yafara mata magana kasa-kasa, chakulkuli ya fara mata, nan ta fara dariya, ya kara rungumeta, ganin bata yi niyar motsawa ba, yasa sanya harshensa cikin bakinta, sarrafata yasoma yi cikin salon k'warewa da iyawa, nan take ta d'auke wuta, sai wani yarr take ji acikin jikinta, a hankali ya rinka shafata, har ya soma cire mata kayan jikinta, bai rud'e ba, sai da yaga k'irjinta nan take ya fara wasa da su yana..... Ganin haka yasa na ja 'kofar d'akin na fito.
Masu karatu a d'anyi hak'uri da wannan, ina samu charged, enough zakujini.
Friday, 24 February 2017
Home »
» MOTAR KWADAYI PAGE 26-30
MOTAR KWADAYI PAGE 26-30
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment