°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•°
_(Ya ishi mai hankali wanka)_
*{BASED ON TRUE LIFE STORY}*
*(AUGUST 2016)*
*NA*
*®Rashida .A. Kardam*
*N. W. A*
Page
*23*
```Assalamu'alaikum Fanz zan yi amfani da wannan damar gurin baku hak'uri wasu sun min text game da maganar da nayi ba zan sake tura novel ta prvt ba. Nagode da kulawarku da kuma shawarwarin da kuka ban, amma ayi hak'uri batun turawa kam na dai na sannan kuma duk wani Fanz d'in da baiji dad'in kalaman dana yi ba dan Allah kuyi hak'uri rai nane ya b'aci kuma amin hak'uri luv u all my fanz😍.```
_Suna isowa gida Samy ta ce“kinji dai abunda muka fad'a miki kar kuma ki fad'a ma kowa wannan maganar ya zamana sirri a tsakanin mu sai in sun tashi ganin ki su ganki da komai ya zama dai-dai". Kai Salima ta d'aga alamar taji da haka kowacce ta shiga gida._
_Salima tun da suka rabu da Samy zuciyarta ke raya mata ta amince kawai tunda sun jima suna neman magani hala lokacin samun abun da take nima ne yazo yanzu. Samy kuwa tana zaman jiran amsan Salima kullum kasa kunne take yi ko zataji ance ga Salima tazo shiru gashi kwanakin bikinta matsowa yake yi kuma Mum d'inta ta hana ta fita._
_Yau Alhamis ba kowa agidan su Samy Mum d'inta ta tafi kasuwa yin wasu sayayya Salima ce ta shigo sai kwad'a sallama take yi. Amma shiru ba wanda ta lek'o sallama ta sake yi taji shiru har ta juya zata tafi sai ga Samy ta leko ganim Salima ne ta washe baki ta ce“ki shigo ciki mana". Salima tana shigowa ta zauna a bakin gado nan Samy ta matso kusa da ita ta zauna cikin sakin fiska ta ce“Salima ya naga bakin ki kamar da alaman magana?". Salima ta sun kuyar da kanta ta ce“Aunty Samy daman na zo na ce miki na amince". Wani tsalle Samy ta sayi nan ta tashi ta d'auko goran hollandia ta saka wani kaya aciki ta tsitaya musu a kofi ta ce“gashi ki sha maganin ciki shi zai tai maka miki gun tasowan breast d'inki". Zuciyar Samy fal da murna sabida ta samu nasarañ b'atar da Salima. Ba musu Salima ta karb'a ta fara sha Samy ta kunna mata fina-finan batsa ta bata, nan Salima ta fara kallo bata dad'e da fara kallo ba idonta yasoma ja sannan ta soma matsowa gun Samy da alamar dai Samy maganin sha'awa ta ba ma Salima don ta samu su tambad'e WA'IYAZU BILLAH._
*DEDICATED TO*
*_KDEEY ‘N' MRS AL'AMEEN_*
_Rash Kardam💕_
0 comments:
Post a Comment