🐾🐾Raheenat🐾🐾
1
Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad dinta tana zuba mishi sha gwaba kana kallonta zaka san ita yar gata ne wanda ake ji da duk da karancin shekarunta ba shi zai hana ka gane kyauta da dirinta ba Yariya ce fara tass doguwa mai sharp din coca cola tana da dogon hancoli👃🏻 tamkar pencil tana da dan kara min baki👄 tare da manyan idanu 👀 farere tass kamar madara duk wanda ya ganta sai yaso ya sake ganinta kyanta ba zaisa ka iya tan tace wane irin yare tayi kama da su ba ta kantar da kanta a jikin dad dinta tana murmushi dad yaushe ka shigo ina ta jiranka ya shafa kanta my daughter ya kk kinyini lty ta amsa da lau dad ya aiki ya amsa da Alhamdulilah ina sis dinki ta daga kanta tana daki tana Assignment ok good ya karatu tamsa da Alhamdulilah ta kali dad dinta da salon shagwaba dad kayan make up 💄din mu ya kare muna son muje mu siyo ya nisa ok ya ciro kudi masu yawa a aljihunsa ya mika mata yace su shirya driver🚘 ya kaiku tanks dad i really love you Allah ya kara budi ya amsa da Ameen
H maryam takali Alhaji ka bar biye ma yaran nan sakalcinsu yayi yawa ya dan mur musa kafin yace su kadai nake dasu in ban kyauta musu ba wa zai musu oya kuje ku shirya da gudu tayi side dinsu basu dade ba suka sako suna fita sai city store nan suka sayi abunda zasu yasa suka dawo suna farinciki su su yi sayya sosai kafin suka dawo
👇🏻👇🏻👇🏻
🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻
[2:47PM, 9/14/2016] Rash Kardam: 🐾[10:11, 26pm, 1/17/2016]🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
0 comments:
Post a Comment