New Post

Wednesday, 16 August 2017

BABBAN KUSKURE.... 96-105

����������������
����BABBAN KUSKEREN����
       ����DANA TAFKA ����
                 ������
                    ��������
                       
                       NA

©RASHEEDAH .A. KARDAM.

Pg-96~100.

Indo na fad'awa jikin Haiydar, wani sanyi da ni'ima yaji ga wani lafiyayen k'amshin dake tashi daga jijinta. Bai san lokacinda ya mayar da hannusa, yazamana ya mata rumfa, sosai ya matseta a jikinsa, take ya sake wani sassayan ajiyan zuciya. Indo ko jikinta ya fara b'ari, hawayene ya soma zubo mata, don tunda take a rayuwanta, namiji baligi bai tab'a ko da rike tafin hannuta ba. Haiydar ko sai wani shashafa bayanta yakeyi da d'aya hannusa, d'ayan kuma ya sauko dashi kan wuyanta, take yaji wani laushin da bai tab'a ji ba, duk farin da Falmi ke dashi da laushin jikinta, bai kai na Aisha Indo ba. Indo tana kiciniyar kwacewa sai dad'a kamata yakeyi, don Haiydar ya manta wani duniya yake ne d'aya, ko ni Rash dana leka fuskansa, ya wani lumshe ido, tankar mai bacci.
Falmi ganin haka tayi wani kukan kura tayi kansu, Indo ta ta tsin kayo muryan Falmi, tak'ara kaimi gun tureshi. Amma shiko sai k'ara rungumeta yakeyi,
Falmi da ta saki wani ihu ta k'araso gurin, wani naushi ta kai ma Indo, amma kash!! Cikin rashin sa'a Indo tasamu ta kwace, sai ta samu Haiydar a k'afa, Indo na kwacewa tayi cikin gida da gudu, d'akinta tashiga tasaka key a qofar.
Falmi ko shan kwalan, Haiydar tayi tana ihu tana cewa" munafuki ae daman kana Sonta kake b'oyewa, maci a mana kawai, MAYAUDARI, butulu mai sakayan Quna da  kiyayya, waya sani hala kulum d'akinta kake zuwa kuna iskancin ku. Kafin ta k'ara yin wani magana, Haiydar ya sauke mata wasu lafiyayun mari, tass! Tass! Tsss! Kakeji, cikin zafin rai yace"asai bakida hankali?.
"Ni Haiydar kike ma cewa d'an iska?.
"Innalilahi wa inna ilaihi raji'un, tunda nake bantab'a lalata yar wani ba.
"Har zaki ambaceni da wannan mumuna kalma.
Take idonsa ya canza kala tsanani bak'inciki nake hangowa a kwayar idonsa. Cikin kausashiyar murya yace"duk wani abunda ke faruwa ke kika haddasa.
Falmi cikin mafifa tasake yo kansa da niyar kamasa da fad'a, yace" kik kuskura kika tab'anini hmm sai na lahira ya fiki jin dad'i.
"Mtsss ya wuce yayi cikin gida zuciyarsa na masa rad'ad'i.
Wannan wani irin masifa ne, d'akinsa ya tura ya shiga, kayan jikinsa yasoma cirewa yaji kashin jikin Indo ke tashi, har zai ajiye sai yabsamu kansa, da sanya rigan a hanncinsa, yana shakan daddad'an kamshinta, harda lumshe idanu, take abunda yafaru d'azu yasoma dawo masa.

 
             DEDICATED TO
        AISHA MUHAMMAD
    (MAMAN ABDUL SHAKUR)

              ��RASH LUV✍��
[5/30/2016] Rash Kardam��: ����������������
����BABBAN KUSKEREN����
       ����DANA TAFKA ����
                 ������
                    ��������
                       
                       NA

©RASHEEDAH .A. KARDAM.

Pg-101~105.

Manna rigan yayi a sai tin hancisa yana shak'an k'amshi, sai ya tsinci kansa cikin nishad'i.
Hasna da Hajiya suka koma cikin gida cike da farin ciki, Hasna tace"Hajiya gaskiya naji dad'i wannan al'amarin.
Hajiya tace"hmm ae ni nafi kowa farin ciki wallahi.
"Sabida Aisha tana da nutsuwa a kalon dana mata.
"Kuma haka kurum kalonta danayi sai ta tuno min da Lamid'o na.
"Muryansu na tsananin kama, kai hatta murmushinsu iri d'aya ne.
"Ko d'azu dana ganta shi kawai nake tunawa.
Hasna tace" Allah ya shigan sa.
"Hajiya dan Allah in Abba ya dawo in za'asa bikin nan kar asa da nisa.
"Inason ayi a kare don gudun makircin matansan nan.
Hajiya tace"makircinsu ya kare musu su kad'ai.
"Yanzu na gane komai addu'a kam yanzu na fara masa da ikon allah.
Haka har suka iso falo hiransu ta yai duk akan Indo da Haiydar ne.
Falmi kuka taci agun da k'yar ta iya jan k'afarta zuwa d'akinta, wayarta ta d'auko ta kira Mum d'inta cikin kuka take fad'a wa Mum.
Mum tace"jakar uba tun ba'aje ko ina ba?.
"Ina fatan kin mata duka kin nakasata?.
Falmi tace"tagun cikin d'aki ae.
"To ki tabbatar kin bata najaki sosai.
"Yanda ko gobe ance ta kali Haiydar bazata kaleshi ba.
"Kiyi shiru gobe zanje gun Malam ya duba mana abunda zai biyo baya.
Haka sukayi sallama, Falmi ranan ko wanka ba tayi ba ta kwanta bacci.
Jikinta duk ba k'wari tafito falo, tun daga nesa takejin nishi, da sairi ta k'araso, turus tayi don abunda ta gani ya matuk'ar razanata, Indo ne sanye cikin wani mini skirts, ya matuk'ar kamata sosai, k'afanta d'aya na kan kujera, d'aya kuma Haiydar ya d'aura akan cinyansa, rabin jikinta yana nata, hannusa yana kan k'irjinta, sai sarrafa na fulaninta yakeyi, a hankali ya kai bakinsa kan nata, tsotsansu yakeyi kamar ya samu lollipop, yana wani nishi. Indo ko sai wani smiling takeyi, tana k'ara rungumosa, Haiydar cikinsanti yake cemata"Ina matuk'ar qaunaki, ke dabance acikin mata.
"Tundanake kiss bantab'a jin dad'i irin yanda nake ji dak........ Cikin k'araji ko salati babu Falmi ta.......lol.... Masu k'aratu sai gobe, maji yanda za'a kaya.

            DEDICATED TO
       AISHA MUHAMMAD
   (MAMAN ABDUL SHAKUR)

             ��RASH LUV✍��

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts