AMANA TA CE
By
©Rasheedah .A. Kardam
24
Cikin nutsuwa ya fara magana ni Sunana Ammar Sa’ad Saraki iyayena asalin yan mai duguri ne nan ya basu lbr shi dana Auta ko da ya gama yana dago kai yaga Hajiya Mamu harda hawayenta Kausar ko kuka take mara sauti don tana da tausayi lokaci daya taji tana son auta ta tausaya mu bare Ammar da shi ya ke mai rike AMANA munayshart kam ko a jikinta ita dai Ammar take so nan taji wani kishi auta ma takeji sabida kulawar da yake nuna mata, hajiya mamu ne ta katse musu tunaninsu ta hanyan cewa Ammar lalle kun ga jarabawar rayuwa Allah ya jikan iyayenku san nan ina son in bazaka damu ba zaka dawo gdn nan kana mana aiki sai ina baka ko da 20k nasan a wata sallaman da mai kaya yake maka bazai wuce haka ba san nan zan rikeku tamkar yayan dana haifa a cikina haka kanwarka zamu bata kulawa godia yayi sosai kafin tace yanzu ya tashi yaje ya sallami mai kaya daga nan su hado kayan su taho dashi ammar tsaban murna kasa magana yayi sai hawayen farin cikin gdy yayi sosai kafin ya mike ya fita yana yam sharan kwalla Kausar duk ya cikata da tausayi munayshart kuma murna takeyi zata samu damar wayar dashi daga nan sufara soyayya haka ta mike ta nufi dakinta kausar ko kitchen tanufa don taya hauwa mai aiki girki don ita duk mulkin ta da jinkanta bai hanata aikin gd sai dai bata son raini gsky wan nan kena.
* * * * * * *
Ammar da murna sa ya koma cikin kasuwa nan yayi bayani wa mai fruit ta wani waje yana murna ta wani waje yana bakin ciki don zuwan Ammar bakara min alkairi ya samu ba ga customers da ya samu ga kasuwa ta bun kasa sai da ya dauki 5k ya basa kafin ya hada masa kayan fruit nan sukayi sallama ya nufi gd da farin cikinsa nan ya shigo da sallama, auta na daki ta fito ta amsa da murna ta amshi kayan da ke hannu sa suka shiga daki kai in ka gansu sai sun burge ka ka dauka Mata da miji ne nan matar mai fruit ne ta fito da yar kujeranta don taji mai yake wakana tayi gulma nan taji shewar auta da sauri tafara dogon wuya don taji meye amma hakan bai yuwaba sai ta mike taje ta tagar dakin tasa kunnen ta dai2 lokacin tace barin hada kaya sai mu tafi ko mai ta tuna sai tace tsaya nan tafito da sauri abun da ta gani ne yasa ta turus don matar mai fruit ta gani ta window ita ala dole sai taji mai suke cewa sa’dat na ganin auta ta ganta jikinta ya dau rawa ta fara in ina dam….. Kwaro….na…ga… Auta tayi murmushi tace dama sallama zan miki don mun samu wani gun nan zamu koma da zama cikin zare ido da dafe kirji sa adat tace kenan kina nufin gdn nan zaku bari kafin tabada amsa sukaji sallama mai gdn ne da wata matashiyar yarin ya wacce bazata wuce 21 yrs ba bakace kyakyawa ba laifi daga ka ganta tasamu karatun boko da gogewa kalon sama da kasa ta somayi ma auta ko ba a fada mata ba tasan wannane auta doguwar rigane ajikinta baya da kauri sosai tayi rolling sai key din motarta dake hannunta nan take gaban auta ya buga,
Cikin isa take magana ina Ammar din kice munayshart ne tazo tafiya dashi in ji mum auta jiki ba kwari ta juya zuwa dakin ta kira ammar da ke nike kaya duk sunyi cirko2 a waje ya fito yana ganin ta ya dan sake fuska bayabo ba fallasa cikin in ina tace mum ne tace inzo in taho daku murmushi yayi wanda ya bayyana kyansa yace ba matsala mun shirya nan auta da hijab dinta ki rataye a kofa ta tsaya kamar gunki tana kallon ikon Allah ammar hanin tayi kasake yasa ya ajiye jakarsu yaje kofa ya dauko hijab dinta ya sanya mata nan take fiskan munayshat yaso ma canzawa don tasan sai tayi da gsky akan auta nan tukun yana samata ya riko hannuta daya hannu ya dau jakarsu duka fito nan ya ga motarta ta dazu ne nan ya bude baya zasu shiga tace no ammar ka dawo gaba ganin irin wan nan abunda munayshat keyi yasa auta azuciyarta magana wannan ko wacece haka tasan auta da ammar ba mai rabasu sai Allah ko ina tare muke ayya tasan ni YAR AMANA SA CE kuwa amma barin fara gwada mata nawa salon cikin shagwaba da bubbuga kafa na zo gun ammar ammar na riko hannun ammar wanda har jikinsu yana gogan juna nan ta kwantar da kai tasoma masa magana cikin shagwaba Yaya na ni ni ni ni ni ni.
Saturday, 1 April 2017
Home »
» AMANA TA CE 24
AMANA TA CE 24
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment