AMANA TA CE
By
©Rasheedah .A. Kardam
25
Ya ni ni ni mu zauna a baya kar ka barni ni daya wani gululun bakin ciki ne ya tokari munay badan taso ba ta hada fusaka tashi mazauni driver ta daura belt ta fisgi motar da karfi sunyi tafiya mai nisa kafin suka iso kofar wani katun katafaren gd dake auta tasaba da naira bata wani razana ba hakan suka kutsa kai gd sai da sukayi packing sannan suka fito munay a gaba tana wani karai raya har suka shiga falo nan ba kowa karararwa ta danna sai ga hajiya mamu na saukowa daga matakalar benin gdn cikin shiga ta alfarma fuskarta dauke da fara’a tana ganin su tayi gun gun auta tana fadin Zainab sannu da suwa hannu ta tariko ta zaunar da ita kusa da ita nan ta kira hauwa tazo ta kai auta dakin da ke kusa da na munay bayan tayi wanka kinzo kici abinci haka akayi hauwa ta kaita daki ammar kuwa a dakin dake wajen amma kofa biyu ne daya zaja shiga ta falon gd san nan akwai kofar da ke kallon harabar gd nan aka masa masauki,
auta wanka tayi sosai ta wanke ko ina na jikinta ga sabulu mai kamshi bayan ta gama tazo ta shafa mai san nan tasa dogon riganta da dan kara min hijab tagama kenan hauwa tazo tace suje dining taci abinci nan suka fita hajiya mamu ne kadai a falon duk dari2 takeyi don bata saba da suba amma haka kurum take jin hajiya mamu a jikinta don ta mata tarban mutunci wacce ta dauko su ne kwai ke mata kalon wulakanci kuma taga alaman zasu shafa da ita sai dai auta ita sam bata iya hayaniya ba haka ta rinka cin abinci dari2 ana haka sai ga kausar tashigo da sallamarta da alaman daga wani gu take washh tace sannu mum na dawo hajiya mami tace sannu da dawuwa mikewa tayi ta haura sama sam bata lura da auta tazo ba dakin mum dinsu ta nufa ta ajiye mata aika kafin ta nufi dakinta wanka tayi ta hau online tana duba sakon da ka turo mata a whatsapp da viber da fb nan ta yi ta reply.
auta bayan ta gama hauwa tazo ta tattara kwananukan auta binta kitchen tayi tare sukayi wanke2 bayan sun gama ne suka dawo falo lokacin munay ta fito cikin wash matsatsun kaya sai wani kwarkwasa takeyi suna hada ido da auta ta sakar mata harraa wanda saida auta jikinta yayi sanyi nan ta sun kuyar da kanta daki ta koma,
Munay tace hahaha yariya zaki gane kurenki don sai kin gwammace kida da karatu ammar ma yaci sa an ya min shiyasa zan ragar nasa anma yanda yake sonki ba zan lamunci ganin yana nuna kulawa ga wata ba azuciyarta take magana.
Ammar ko dakin da aka basa ba laifi ya hadu sosai nan yasa tan kayansa wanka tayi da man akoshe yake kwanciya yayi yana tuna rayuwansa na baya ga wani irin son auta da yake ji ama yana tunanin hanyan da zai fada mata in ya tuna yanda komai nata yake sai yayi hamdala don tabbas yasan ba zai iya bada auren auta ma wani ba har sai in yaga yashi sonta da kaunart zai iya hakura san nan kuma wanda zai taya shi rikon AMANA TA haka yayi ta tunani kala2 sai da aka kira magriba ya mike ya nufi masallaci don gabatar da sallah bai dawo ba sai da yayi isha’i nan yasamu an kawo masa abinci zama yayi yaci kafin yayi godiya ga Allah da ya kawo musu sauyi a rayuwansu.
Hajiya mamu ne ta fito falon nan ta tarar da kusar tana jiran su fito sai da tasa hauwa ta kira wanda yanzu ake kira da Zee nan ta fito kenan sai ga munayshart sai wani cika takeyi tana batsewa ita a dole yar gidan ganin auta ta fito yasa tazo da sauri ta mangajeta nan ta tafi luuuu…
Saturday, 1 April 2017
Home »
» AMANA TA CE 25
AMANA TA CE 25
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment