New Post

Tuesday, 18 April 2017

'YA'YA DA DUKIYA.... 1-5

YAYA DA DUKIYA BA’A K’ETARSU
NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM.
ﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﺫﻧﺒﻲ ﻛﻠﻪ، ﺩﻗﻪ ﻭﺟﻠﻪ، ﻭﺃﻭﻟﻪ ﻭﺁﺧﺮﻩ
ﻭﻋﻼﻧﻴﺘﻪ ﻭﺳﺮﻩ.
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺻﻞ ﻋﻠﻰ ﻣﺤﻤﺪ ﻭ ﻋﻠﻰ ﺃﺯﻭﺟﻪ ﻭﺫﺭﻳﺘﻪ ﻛﻤﺎ
ﺻﻠﻴﺖ ﻋﻠﻰ ﺁﻝ ﺇﺑﺮﻫﻴﻢ . ﻭﺑﺎﺭﻛﺖ ﻋﻠﻰ ﻣﺤﻤﺪ
ﻭﻋﻠﻰ ﺃﺯﻭﺍﺟﻪ ﻭﺯﺭﻳﺘﻪ ﻛﻤﺎ ﺑﺮﻛﺖ ﻋﻠﻰ ﺁﻝ ﺇﺑﺮﻫﻢ،
ﺇﻧﻚ ﺣﻤﻴﺪ ﻣﺠﻴﺪ .
GATARWA
Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Ina
godiya a gare sh’i, ina neman
taimakonsa, ina neman gafaransa, kuma
ina neman tsarinsa daga sharrace-
sharracen rayukanmu da mitagyn
ayyuka. Wanda Allah ya sh’irye sh’i
babu mai b’atar da sh’i, wanda kuma ya
b’atar ba mai sh’iryar da sh’i.
Ina shaidawa babu abin bautawa da
gsky sai Allah, shi kad’ai, babu abokin
tarayya gare sh’i. Ina shaidawa cewa
Muhammadu bawansa ne kuma
manzonsa ne. Ya Allah kayi tsira ga
wad’anda suka bish’i da ky’aky’awan
kw’aikw’ayo har zuwa ranar kiyama.
Kuma ka musu aminci, aminci mai yawa
Ameen.
SADAUKARWA
Na sa daukar da wannan littafi mai sun
YA’YA DA DUKIYA BA’A K’ETARSU, ga
Mummy’s d’ina Khadija’s.
GODIYA
godiya mai d’imbin yawa gareku, da
bazarku nake taka rawa a duniyar
Rubutu, Allah ya barmu tare.
Maryam .S. Bello
Maryam Alkali Mamu(Mrs Jabo).
Page-1~5.
Tari wanki ne a gabanta, sai faman
wanke su takeyi, kalo d’aya zaka mata ga
gane ta gala baita sosai, har k’arfin har
bata jin karfin jikinta.
Gwaggo ne ta taho da wasu kayan
wankin ta kara mata, tace “Khadi maza-
maza kiyi sauri ki wanke ma Beeba
kaya, zata gidan Innarku.
A wahale na d’ago nace “Inna ga
wasu sabbin kayanta can na wanke su,
sun bushe tasa su, kuma suna da ky’au,
gash’i nayi wankin da yawa na gaji.
Gwaggo wani uwar ashar ta narko,
wanda ni Rash bansan lokacin da nayi
baya da sauri ba.
Shako ta Inna tayi tace”dan jakar
ubanki ni zaki fad’a ma kin wanke
wasu, kuma har kina iya cewa kin gaji.
Eh! Lallekam yau zaki gwadan ke yar
Zamani ce, ban isa dake ba ko?.
Khadi cikin muryan kuka tasoma
cewa”dan Allah! Gwaggo kiyi hak’uri
wlh ba da wara manufa na fad’i hakan
ba.
Gwaggo kara shaketa tayi tace”ko
uwar ki ma bazata mayar min da
martani ba. Kafin Khadi tayi magana ji
kake tass tass tass ta wanke ta da mari
har sau uku, dukanta tafarayi ta kota
ina.
Wayyo ni kaina Rash na tausaya
ma Khadi, don ga alama fuskan gwaggo
nan bata da tausayi ko kad’an
Taku a kullum mai k’aunar ku
ﺭﺍﺷﻴﺪ ﻋﺒﺪﺍﻟﻠﻪ ﻛﺮﺩﻡ

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts