BAZATA
By
©Rash Kardam
27
Washe gari Sophia tazo sunyi girki sosai, kafin sukayi wanka, sunyi kyau sosai, karfe 1:00 jirginsu Nuceey ya sauka a Abukar Tafawa Balewa Airport, Jiddah ta sanar ma ghali zuwansu, don haka ita da sophia sukaje su biyu kowa a motarta ko da suka isa, sun samu har jirginsu ya sauka, fasinjoji sun fara fitowa, Nuceey ce a gaba sai Aslam sunyi kyau sosai, Zee da Mum da Dad dinsu suma sun jero tare, Jiddah da sauri ta taje rungumeta, Aslam ko tun da ya sauko ya daura idonsa akan sophia ya kasa saukewa gsky ta hadu haka kurum ya ji ta burgesa, jiddah cikin ladabi tazo ta gaida mum d dad, sai Aslam cikin sakin fuska ya amsa, sophia ma tazo ta gaidasu, daga nan suka dunguma zuwa motarsu, sai gida. Koda suka isa H Muslima da murna suka tarbesu kai ka rantse sun dade da sanin juna, Abba gd ya dawo shida dad suka zauna a falon Abba hira sukayi sosai, Aslam da su Jiddah a falo, tun da sukazo idonsa na kan sophia, haka sukayita hira cikin raha bayan sunyi sallah ne suka dawo falo gabadaya akayi yan gaishe2, daga nan dad yace zasu je hotel shida Aslam sukama daki , haka akayi.
Da daddare, ghali ya zo ya gaida su mum sai a lokacin Nuceey ke tambayar waye nan jiddah ta bata lbr, nuceey ta tayata murna, sun jima suna hira, kafin ya musu salama, h musima tace jiddah kitashi ki raka ghali mana, cikin jin kunya ta mike ta fito, ko da ta iso yana cikin motarsa, daga waje ta tsaya tana masa sallama, rai ya hada yace bana son miki in bazata shigo ba, ganin ya hada rai yasa ta zaga tashiga motar tana shiga ya kulle motar ya kashe wutar motan, tace masa miye haka bai tanka mata ba ila hannunta ya kama yasa nashi cikin nata,tsikan jikinta taji ua tashi yarrrr, cikin sauri ta dagi ido zata mishi magana ya mannata da jikinsa, cikin salon wanda ni kaina ban taba sanin ghali ya iya irin wan nan muryan ba sai ranan yace My Jiddah kin ga yanda Allah yayi ikonsa ko, kin dawo malakina, jiddah ina sonki kece farin cikina, pls Jiddah ki soni, fiskanta ya dago ya ga ta lumshe ido, bakinsa ya cikin nata duk wani kokarinta ta kwace kanta ta kasa jikinta ba kwari sai da yayi son ransa ya gaji kafin ya sake ta, cikin rada ya ce ki kulamin da kanki nan da 2 weeks muna tare, kauda fiskanta tayi, tace gobe zamu fita da Nuceey san nan ina son zamuje gidan su sis feenat da Marsal, kuma zan shiga ATBU, yace ba koma Allah ya kare, pls ki sanya hijab don kinsan da, da yanzu ba daya bane, tazo zata bude kofa hannuta ya rike yace i love you Jiddah, sai da tafita kafin tace me too, hannu ya daga mata alamun tanufi cikin gd jiki ba kwari.
hira su kayi sosai, Nuceey da Jiddah a daki daya Zee da Mum suna daki daya, ko da gari ya waye tare sukayi aikin breakfast, bayan sun karya wanka sukayi, kwaliya nuceey tayi sosai jiddah batayi kwaliya sosai ba, suka nufi asibiti suka fara zuwa, pharmacy suka nufa sophia nan da marsal sun gaisa da ganan sukaje office din prof Aminu, nan suka gaisa, prof tun da ya ga nuceey yaketa aiki isar mata da sakonsa don ya kamu sosai, bayan sun fito suka gamu da ghali, sun gaisa da su, yazo ya rike hannu jiddah ko kumya bayaji, jiddah ko kamar ta nutse kasa, yace ma su nuceey bari ya raka su cikin pharmacy bayan ya rakasu yaki sakin jiddah nan marsal da sophia sukayita tsokanarsa, hannu ta ya ja zuwa office dinsa, ya kulle, jiddah ta zaro ido:oops: miye haka, hannu ya daura a kan bakinsa alamar tayi shiru, zuwa yayi kusa da ita ya zauna a kusa da ita kan resting chair ya zare hijab din kanta, ta rike tace miye haka Dr yace bana son wan nan sunan, fuska ta marai raice ka bari bana so pls, wani murmushi ya mata mai dauke d sakonni kala2, hannu ya sa a fuskanta ya soma shafawa, hannun sa yasa ta baya ya soma zuge zip din rigarta da sauri ta rike cikin rada ya ce jiddah mai yasa kike son hanani abunda Allah ya halasta min, ko kina son ki shiga fushin ubangiji, kai ta girgiza masa alam
Wednesday, 1 March 2017
Home »
» BAZATA PG 27
BAZATA PG 27
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment