BAZATA
By
©Rash Kardam
19
Haka tayita tunani kala2 duk wani abunda ya dace anyi sun gyara a harabar gidansu zasuyi walima tunda yana da girma, tun ranan laraba suke shiri ran alhamis zasuyi walima, a harabar gd su, yakama ranan Dr ghali zai diro ranan jumma’a daga india jiddah na cikin farin ciki, sunje gyaran gashi gawani mayen lallen da aka masu, kai mai karatu kar kiso kiga Jiddah tamkar itace amaryan feenat tayi kyau itama,
Yau alhamis duk ina kaduba a gidan fararen kurune an gara ko ina komai yayi kyau sai jiran lokacin walima afara, sunje sun gayyato Malama Juwairiya ita zata gatar musu da lectures agun,
Dad din feenat kuwa sai da ake gobe aure ya kira su Dr Samar ya sanar da su kuma ya gargade su, kada su sanar masa, Dr samar bakaramin tashin hanlai ya shiga sai ka dauka shi za’a masa Auren, gd ya dawo ya shiga daki ya zabga tagumi, a xuciyarsa ina ma da Abba zai yarda ya hada auren Jiddah dana Dr Ghali ya zamana mata 2 ya aura, sai a lokacin ya duba katin yaga ansa Safeenat Taneen sai da yaji wani faduwar gaba, wannan irin sunan feenat dinsa, don tun randa sukaje gidansu Jiddah da tabata Allah ya jarabce sa da so feenat, don ya yanke shawaran Dr Ghali na dawowa zasu samu Jiddah da maganar, haka yayi ta tunani kala2.
Da yamma yan walima har an soma taruwa, amrya tayi wankanta cikin wani uban materia orange da golden, ta kawo lifaya shima orange da golden tayi kyau sosai, Jiddah ko tasha material ita maroon da golden colour, tayi kyau ba kadan ba kai ka dauka itace Amaryan, tasha kyau ba kadan ba, sai da aka cika suka fita, tun fitowarsu jama’a suke zuzuta kyan amaryan don su sun dauka jiddah ce duk da feenat ma ba baya bane gurin kyau, gsky Amare sai son barka, nan na hango su Sharrefa anfiti sai daukan amare photo akeyi, su pinky lady ansha gayu kamar ba gobe, sannu a hankali suka tako har zuwa gun kujerun su, bayan sun zauna Malama Juwairiya ta soma gabatar da wa’azi abun gwanin burgewa, sai 6:00 aka tashi angun wa’azi walima yayi kyau sosai, haka suka koma gida agajiye, sallah sukayi suka kwanta, Jiddah ko na makale da Dr ghali suna waya, tace My luv nayi missing dinka da yawa har mafarkinka nakeyi, yace my Jiddah ina don da na dawo za’azo ayi maganar Aure kinga mun huta kulum muna tare don bazan gaji da kallon kyakyawan fuskanki ba, jiddah sonki da kaunarki a jinina yake ina matukar kaunanki, ur ar my lyf, n u ar my happiness, cikin murmushi:) tace Dr ta i a tsananin kaunarka sonka a jinin jikina yake yabi jiki da tsoka, hira sukayi sosai, sai da dare yaraba sukayi sallama, washegari suka tashi anata shiri, don bayan sallah jumma’ah za’a daura Aure, Abba ya gyara gidan da ghali zai zauna kusa da nasa abun gwanin burgrwa ayi ma feenat jere dakin ya zuba kyau sosai, sai karfe 12:00 yan jere suka dawo sunata zuzuta kyan gidan, karfe daya da rabi bayan an idar da sallah jumma’ah dubban mutane masu fada’aji da hannu da shuni suka shaida daurin Auren Ghali da feenat, Dr samar kam kasa zuwa daurin Auren yayi don yana taya abokinsa jimami, gashi baima san wacece amaryan ba, ko yatake sai Allah, karfe 7 na dare jirgin su Dr Ghali ya dawo ya siyo tsaraba ma Jiddah bana wasa ba kama daga kan turaruka lesuna shadda ubansun, masu kyau, Abba ya kira samar yace yazo ya samesa ko da yazo, ya baza wasu kaya masu kyau, sosai da sosai ya basa wata sabuwar mota yace kaje ka dauko sa a Airport ka wuce dashi gidanku zan kirasa awaya, sanan ka basa wananan katan yasa karfe 9:00 za’afara dina a Zaranda hotel sai ka kaishi banson ka sanar dashi komai ina son zan masa “BAZATA” ne Dr Samar jiki ba kwari ya bar gun dad yanufi Airport, ko da yaje shi yana isa jirginsu ya sauko nan bai dade ba Dr ghali ya fito, Dr ghali yayi kyau har yar kiba yayi ya kara murjewa ya kara haske cikin fara’a ya iso ya mika ma Dr Samar hannu s
Wednesday, 1 March 2017
Home »
» BAZATA PG 19
BAZATA PG 19
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment