New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 25-26

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

Rash Kardam💃🏻👈🏻

            2⃣5⃣-2⃣6⃣

MY na farka wa yaga 3:40 da sauri ya mike ya dauro alwala sallan la’asar yayi yaci abinci wanka ya fito ya shafa cream mai kamshi ya shafa ya dauko black jeans ta pink din shirt a gaban rigan an rubuta Handsome da manyan zane turarensa designer ya yafesa kamshi ke tashi ya dauko agogonsa kirar company gucci ya sa ta sai kyal li takeyi gaskiya yayi kyau duk wanda ya gansa yasan ya hadu guy mutar sa ya shiga bai zarce ko ina ba sai gidansu Sadee horn yayi a ka bude masa gate suka gaisa da mai gadi ya ce ya mai izini da sadee yana shiga ta gaidata ya shedama ta tana da bako tace ya shigo da shi kure ta tuna masa ya zauna ta tashi tana wani kwar kwasa da tasha masu uban matsasun riga da skirt na English wears tayi kyau ba laifi fridge t by a bude ta dauko masa ruwa tazo kujeran dake zaune ta zauna a hannun kujeran sweet ga ruwa ta mika mishi ba musu ya sha ya ajiye ya karyar da murya My Sadee kiyi hakuri da abunda na miki ba sona bane hannun sa ta kama ta saukar yarrr yashi ajikinshi lokacin da ta rike hannusa wani shi’umin murmushi tayi ya wuce yanzu magana aure ya kamata muyi muna komawa 9ja sai ayi biki ko ba musu yace mata to sai yasar da abban sa hira sukayi sosai Sadee yaushe zaki koma 9ja ummmmmm ina ga next week zan koma ik kaiba nima hakan sai mu koma tare kenan to Allah ya kaimu hira sukayi sosai sai magariba ta rakoshi jikin motarsa ya tafi kamar karsu rabu yaja motarsa sai gida

Ya na isa gida ya yi sallah ya huta can sai ya dauki wayarsa ya kira Abba da sallamasa su ka gaisa ya gaya masa sun kammala exams ya masa adu’ah tare da fatan samun sakamako mai kyau ya amsa da ameen Abba yace Muhammadu yanzu zakamata ka ajiye iyali kana dawo in da wanda kake so sai ayi bikin kaga sai a hada dana kannen ka cikin zumudi ya bashi lbr saddeqa abba yayi murna da kuma adu’ah Allah ya sanya alkairi in ka dawo sai muje kano musamu iyayenta sun danyi hira kafin kowannesu ya kashe wayansa cike da farin ciki Yan India sunata Shirye shirye komawa gida

Wayasa ce tayi ringing ya daga cikin girmamawa ya gaisa sugaban makarantansu yamsa ciki jindadi kozo kasame ni yanzu a skul ina jiranka to yamsa ya aje wayan key din mitar sa dauka ya fita ba zarce ko ina ba sai office din doctor Khalil khan ya gaida shi ya amsa MY wani babban asibiti Rajkumar ne suke niman kwarare ma aikaci mai hazaka zai musu aikin 3 month zasu biyashi sabi da ganin hazakanka yasa na bada sunan ka sai ka shirya gobe zamuje su maka interview cikin girmamawa yayi godiya ya tafi abba ya kira ya sanar masa yayi murna kuma ta nan ya gane dansa yana karatu sodai yayi godiya ma Allah suna gama waya Sadde ya kira ya sanar mata da komai batai wani murna sosai ba don ta gama plan din tare zasu tafi ya bata hakuri sannan ya shaida mata tana komawa gida iyayensa zasuje.

Wa shegari shida docter Khalil khan suka tafi asibitin rajikumar asibitin ya tsaru suka nufi office dinsa ya gabatar masa da M Y nan aka bashi office din da zaiyi aiki Ran Monday sadee ta diro 9ja iyayenta sunyi murna da ganina bayan ta huta ta sabar musu da lbr M Y sunyi murna sosai ban gare MY ya sanar da iyayensa batun zuwa gidansu Sadde Abba yace ran Friday zasuje kano nema masa Aurenta haka ko akayi ran su abba sukaje kano da kwatacen da Sadde ta masa ya musu sukaje suna Hotoro gidansu Upstairs ne ya tsaru an musu karbar mutunci daganan suka tsayar da maganan Aure nan da 4 Months lokacin su heenat sun gama skull shima ya gama sun bar kano suka dawo bauchi cikin farin ciki..
Admin Zaujin Nuhr

👇🏻👇🏻👇🏻

🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts