🐾🐾Raheenat🐾🐾
2⃣
Alhaji naji da Raheenat wanda a ke kiranta da Heenat ba zaka gane tsakanin Alhaji d H Maryam wa yafi son Heenat ba Ayman ma ba a barta a baya ba don ta na son heenat sosai jininsu ya zo daya gata da son mutane don duk cikin Yayan H Murja Ayman halinta da banta dauko halin Alhaji kuma yana ji da ita a yayan h murja ba kamar sauran ba
Wanene Alhaji Muhammad Dalhat haifafen dan garin bauchi ne iyayensa fulanin asali ne gaba da baya su biyu ne a gun iyayensu yarsa itace Hajiya Raheenat wanda Allah yayi ma rasuwa shekara uku da suka wuce yataso cikin kulawa da gata kasancewan iyayensa suna da dan halin inda suka turashi yayi karatunsa a ya kammala ya samu aiki a Ministry of Land and hausing yake aiki bayan samun aikinsa ne iyayensa sukama tsa masa da yayi aure shikuma bai da budurwa ganin hakane yasa suka yanke shawarar hadashi Aure da yar kanwar babansa mai suna Murjanatu bai wani daukin aurenba don shi ba so yake ba ga duk da tana da kyau dai dai gwar gado haka akayi Auren bayan Auren da shekara daya ta aifo danta namiji kyakyawa wanda duk ya gansa ya ga alhaji sak ga kyau ba a magana kana ganinsa kaga fulani ransuna yaci sunansa Muhammad Yasir suna kiransa da Yasir sai bayan wasu shekaru shekaru H murja ta sake haifo mace inda taci sunan Aisha sunan Maman Alhaji daga na bata sake hai a huwa ba yan wasu shekaru a ka aiki ya yanzukaishi gombe inda ya hadu da Maryam S Bello ya yaba da hankalinta da uwa uba kyau ga hakuri nan bai sha wahala ba gurin Aurent don Alhaji S Bello mutum ne mai kamala ga karamci Yana da rufin asirinsa bai tsawa lamishi ba akayi Auren cikin kwanciyan hankali Amarya ta tare lokacin bayan dawowan alhaji daga aikin dayaje yasamu karin girma zuwa permanent Secretary a Ministry of Land and Housing bayan shekara biyar da Aurensu ne Hajiya Murja ta sake haihuwan yarta Mai suna Ayman yarinya ga kyau ha hakuri halinta na ma haifinta Lokacin maryam ko batan wata bata tabayi ba nan habaici ha karu Alhaji ya ajiye juya a gida bata haihuwa sai dai taci🍛 tasha🍷 ta juye gashi bàya sauraron maganan kowasai nata
👇🏻👇🏻👇🏻
🐾Rasheedah A Kardam💃🏻👈🏻
Wednesday, 1 March 2017
Home »
» RAHEENAT PAGE 2
RAHEENAT PAGE 2
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment