🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
5⃣7⃣-5⃣8⃣
Da sauri yayi bedroom dinsu, ransa a bace, tura ko far yayi, idonsa ya zaro:oops: don tsananin mamaki abunda ya gani, Sadde ce suke ta sharara bacci su ita da Zubee han kali kwance a kan gadinsa, ransa in yayai dubu, to ya baci wani irin cin mutunci ne zata kawo wata, katuwar banza ta kwanta masa a gado, falo ya dawo ya zauna, can ya mike don baza iya ganin gidan da dati ya kyale ba tsin tsiya ya dauka ya suma share falon gashi ya gaji, amma haka ya daure ya gyara falon tukunna, ya kwanta a kujera idonsa na kallon sama, yana son ya yi bacci amma sam ya ki zuwa masa a ido, sai tunani barkatai da yakeyi kuma ya wancin tunanin ya karkata a kan Heenat, sai wani azabeben sonta, da felling din da yake ji a kanta, haka yayi ta zama sai guraren 12:30 yaji ansoma kiran sallah, alwala yayi ya tafi masallaci, bayan sun idar da sallah, ya nimi guri ya zauna yacigaba da azkar, yaki dawo gida, don in ya dawo ransa ne zai baci.
Sadde sai kusan karfe daya suka farka ta sauko daga kan gado taga jakar, MY tayi mamakin ganin jakar to ko ya dawo ne? don ba yanda za’ayi ga jakarsa bayanan, falo ta fito taga angyara duk inda, suka bata, nan ta tabbatar da ya dawo, dakin ta koma ta tada Zubee tace ta koma daknta, MY ya dawo, kayanta ta dauka suka koma daki, sallah sukayi kafin su kaci sauran abincin da su ka sayo, tukuna Zubee ta fara shirin komawa gida, kuma sunyi Alkawarin in Sadde ta fito zasu je gidan su Zeenat, sadde ta ba ma Zubee kudin da zata shiga napep, ta rakota har gate kafin sukayi sallama ta tafi. ko da ta koma daki gado ta sake bi batayi tunanin ta daura masa abinci ba, bare ko da tayi ba dadi zaiyi ba, tunda ba iya wa tayi ba, sai guranen 2:00 MY ya shigo gida dakin ya koma, wan nan karo ita kadai ya ganta, zuwa yayi ya daka mata duka a kafa, ke tashi, wa ya baki damar shigo min da wata baliga dakina kuma har kan gado na? Kawata ce fa, kuma don ta kwanta a gadon sai me? mtss, ransa ya matukar baci nike ma tsaki, hararan shi tayi, anyi din sai me ko zaka min wani…. Tass tass kake ji ya bata kyawa wan mari, da sauri ta da fe kuncinta, tace ni kamara? Eh an mareki, ke baki da hankali bakisan da rajan mijinki ba, ya nuna ta da yatsa 👈🏻 muddin baki gyara halin ki ba to ni dake a gidan nan, fuuuuuuuu ya fita, kuka tasomayi, wai yau she nayi sake har MY zai duke ni tabbas aikin boka ya soma raguwa dole in koma gunsa, da shi da yan uwansa dole nayi maganinsu, dan haka gidan mu zan koma yanzu nan, waya ta dauko ta kira karreme bugu dayabta dauka Yar duniya ya kk, cikin muryan kuka, ta soma gana kareema gobe ina hanya zanzo, ba zan zauna ba, karema tace mai ya faru? Nan ta fada nata yanda sukayi da MY, karema tace karki zo yau zai kara fushi dake ki gakura ki lallabashi sai ya barki kizo sai musamu muje gun boka, kirin ga binsa ahankali, kinsan yanda akayi yasoma sonki fa, kikasake abun ya ya jagwale ba zai miki kyau ba, to ta amsa, amma ita bahaka taso ba a zuciyarta.
Shi ko yana fita gidansu ya nufa, yana zuwa ya shiga falo ya ga bakowa nan ya kwanta ko dakin mum dinsa bai shiga ba, lumshe idonsa yayi ya soma sana’ar tunanin heenat ba laifi ya danji sanyi da ya tunata amma yana tuno rabuwar da sukayi, nan yaji kansa na juya masa, gyaran muryan da yaji ne ya dawo dashi daga tunanin daya yake abba ya gani nan ya zauna a kafe ya gaidasa ya amsa baya yabo ba fallasa, sai da ya danyi shiru kafin yace Muhammadu ka same ni a daki na abba ya wuce dakinsa, MY kuwa sai da ya dan yi jim kafin ya may ke ya nufi hanyan dakin Abba, da sallama ya shiga, ya nimi gu ya zauna, ya kara gaida Abba, ya amsa kafin ya ce ka dawo lfy? ya hanya? yace lfy lau Alhamdulilah, ya aikin ku? Ya ce Alhamdulilah, Abba yace
Friday, 3 March 2017
Home »
» RAHEENAT 57-58
RAHEENAT 57-58
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment