🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
5⃣5⃣-5⃣6⃣
Keeeeeee kake ji duk dau kacin muta ne salati sukeyi cikin ikon Allah da hukun cinsa ya ba ma MY ikon taka burki, amma duk da haka saida motarsa ta gwaru da shiya🌲glass din gaban motar ya fashe shiko mai babban motar ba abun da ya samu nasa motar, sai dan razanan da sukayi, nan jama’ah sukayi kan MY wanda shikam ya gama sada kar da mutuwa tazo, amma cikin ikon Allah ya kare hakan don kowani bawa yana tafiyane a kan lokancisa lokaci nayi ko seconds baza a kara maka ba, Allah ya yafe mana kura kuren mu yasa mu dace da karshe mai kyau Ameen👏🏻 nan jama su kayi ta surutu suna bama MY rashin gaskiya da irin gudun da yakeyi, shiko bai iya ce musu komai ba, don abun ya hadu masa kashi biyu, masu dan tausayin kalilan ne, suka tausaya masa, can daga gefe wani mata shi, yazo kusa da shi ya masa sannu, bawan Allah ina zaka haka, kake irin wan nan gudun, ido kawai MY yake binshi dashi har yanzu ya kasa magana, shiko mai dayan motar ganin ba abinda ya samu tashi ya wuce ya tafi abunsa, saurayin nane ya samo ruwa mai sanyi kafin ya bama MY yasha koba komai ya danji sanyi a ransa, saibda ya kara yan mintuna kafin yace su taimaka masa da ruwa abuta, alwalah yayi ya gabatar da salolin da ke kansa, yayi yan adu’o’insa
ya shafa kafin ya mike don ko kadan baijin yunwa, yasoma shirin tafiya, saurayin nane yace masa, bawan Allah amma ba dai tafiya daga yanzu ba kam don halin da kake ciki bai kamata mu barka ka hau hanya yanzu ba, sai ka sake samun nutsuwa, MY yace ba komai amma fir saurayin nan yaki, gani irin kulawar da yaba ma MY yasa ya hakura zai kwana godiya ya masa, kafin ya je cikin garin ya samo masa ruwan zafi da kayan tea ya hada masa, ba laifi ya dan sha don rabonsa da abinci tun safe, sai da yaji ya yi dai dai kafin yayi godiya ma Allah ya gode ma saurayin nan sai a lokacin ya tambayesa sunansa ya cemasa Nasir su nana kaifa yace masa Muhammad Yasir, dakinsan ya kaisa ba laifi gun a gyare yake don da alama saurayin yayi karatu kuma yana da tsaftarsa, nan ya kwanta shi kuma ya dawo kasa, ya basa guri.
A bangare sani ko da ya bar gidan Aunty mardy cike da da muwa don bai gama gasuwa da maga nar heenat ba sabida ya hango tsananin sonta a idon MY, dan haka yana isa gida dakin hajiyansa ya wuce, tana ganinsa ta tambaye sa lfy? Bai boye mata ba ya fada mata tace ya bari in yayansa yazo zata fada masa sai yasami kawunsu suje bauchi ni man Auren Heenat a Bauchi, murna gun sani ba a magana don baida burin da yawuce yanzu ya mallaki heenat a matsayin mata, nan ya kira heenat ya sai da mata yanda sukayi da Hajiyarsa itama murna tayi ba kadan kadan ba.
A Bauchi kuwa ko gidan MY ko da sadde taga MY ya fita komawa tayi tacigaba da chart dinta cikin kwanciyan hankali, sai daf magriba ta tashi tayi wanka tayi la’asar wayarta ta ta dauko ta kira, wata kaarta, Zubee bayan sun gaisa sun danyi hira cikin hira, ta ke shaida mata, mijin ta baya gari kuma tana son ta zaga garin don ita a takure take shewa tayi kafin tace ta bata 30 minutes tana zuwa gidan din yanzu ma tafito raka Alhajinta ya wo ne bari ya kawota sai su fita ba karamin dadi taji ba, duk da magriba yayi amma hakan bai hanata son fita ba dake shedan ya mata kururuwansa
Yan uwa mata muji tsoron Allah fita bada sanin Miji ba babu kyau bare kuma ace satan hanya, dan Allah mu kiyaye duk abin da zamuyi, matukar zai shafi Auren ki to ki kiyaye, don kare da raja da martaban Aure, baran satan hanyan Aunguwa ya dawo ruwan dare, ko fita bada izini miji ba da leke duk haramun ne mata🙍🏻👰🏼🙎🏻 Dan Allah mu kiyaye abun da zai kai mu ga wuta, Allah ya bamu ikon karewa Ameen,
Sadde kwalliya tayi sosai ko Zubee ta zo, ta dauko key din
Friday, 3 March 2017
Home »
» RAHEENAT 55-56
RAHEENAT 55-56
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment