New Post

Wednesday, 1 March 2017

RAHEENAT PAGE 9

🐾🐾 Raheenat🐾🐾


9⃣ Alhaji da iyalansa suna falo suna tattauna akan batun biki yayinda Aysha ke mitar wai big bros ba zai dawo bane bata gama rufe baki ba sai Wayar Alhaji ya fara ruri yana duba wa scream din wayansa My Son ya gani ai ko dan halak kamar ya san ana zancensa a keyi gashi ya kira yadaga wayar da Sallamansa son ya gaida Abban ya tambayesa ya karatu yace Alhamdulilah mun kusa gamawa saura 3 months abba yace Alhamdulilah Allah ya taimaka ya amsa da ameen abba cike da kulawa yake tambayasa zaka zo bikin sis dinka kuwa Abba amin afuwa bazan samu zuwa ba don muna tsaka da karatu ga Exams ya kusa kuma final ne abba yace ok nasan ka da kokari Son ka kara akan na da Allah ya bada sa a ya amsa Ameen ma su ummanka ya mika ma H Murja ta karba suka gaisa suka dan yi hira kafin tamika ma H marya suka gaisa yace aba wa eshart nan ta karba haba bros ni nayi fishi ace bikina bazaka zo cikin zazxakar muryansa mai dadin sauraro yi hakuri sis mun kusa exams ne karatu yayi yawa yanzu amma da zaran naga zanzo kinji yar kanwata nan da yi murmushi don bazata iya fushi da shiba nan sukayi sallama ta mika ma Ayman suka gaisa ya tambayeta karatu tace Alhamdulilah suka dan taba hira kafin tace ga Sis Heenat dummm…… Taji gabanta ya fadi kamar kullum inda zasu gaisa tana jin muryansa gabanta zai soma bugawa ba komai bane face shakarsa don tana tunanin ranan da zasu hadu gashi ance baya sakewa kullum cikin sham kamshi yake yaran gidan duk shakka sa suke dama dama Aymana yana dan sake mata sosai nasu yazo daya. cikin nusuwa ta masa sallama ya amsa kamar yanda yaba sai dai yau tadanji canji don ya dansake muryan kadan bros ya kk fatan kana lfy ya amsa d lfy ya karatu Alhamdulilah yayi kayau ya mata sallama tace bye ya kashe wayarsa da
Nan suka canza tadinsu ana raha………
Admin Zaujin Nuhr
👇🏻👇🏻👇🏻

🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts