New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 65-66

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

Rash Kardam💃🏻👈🏻

            6⃣5⃣-6⃣6⃣

Abba ba abunda ke furtawa sai inalilahi wa ina ilaihi raji’un don bai taba tsamani “Sirrin Boye” zai fito filiba gumi duk ya jika shi nan yan uwan Sani sun masa caaaaa a kansa sai bakaken magana suke fada masa, ran Abba ya baci, duk daukaci jama’an guri kowa da abunda ke fada wasu na jajantawa masu murna nayi.

Acikin gida kuwa, rikici ne ya barke tsakanin Sadde da su Aysha, sun dage sai sun mata duka an hana su in banda zage zagen juna ba abinda sikeyi, Ayman kam da ta gaji shiru tayi don bata da isashen Lfy, Sadde ko kamar da da zugata akeyi, tana ta zagin H Murja da Yayanta, duk yan wurin sunyi Mama ki, H Murjako kaman tafasa ihu mai matar danta ke mata haka, tsau tsayi da zuciya ya debeta, tayi kan Sadde wanda daman tana an kare da ita,ko da tayi kan Sadde da bacin rai idonta a rufe bata gani, Sadde ko tana ga ta iso daf da ita, tayi saurin sugunawa kasa, kafar H murja ta wawuro, jikake timmmm, karar faduwan H murja, nan ta saki kara don akan hannunta ta fadi, duk jama’an dake gurin sunkasa yi mata komai, yan uwanta suna gani suka ki tayata, sabida sunje gidan ta musu wulakanci da suka fada mata ta goya mata baya, shiyasa suka bari taji itama.

Karan da H Maryam taji yasa tafito da sauri nan ta ga H Murja akasa ga yan biki suna kallonta, nan taga Sadde na dariya, ma H Murja ranta ya baci, Tayi kan H Murja ta daga ta, daga fedaya taji wata na zagin sadde akan abunda tayi wa M Murja ranta bace ta dago ta wake Sadde da kyawa wan Mari kwaya 3 duk rashin kunyan Sadde kasa ramawa tayi, don ta san ma wayanda take iskaci da taga H.Maryam zata kara mata ae da gudu ta bar gidan ta fita tana rike da kuncinta. Ko da suka duba hannun H murja ya kumbura sosai nan aka soma kiran layin Abba yayi ringing yafi sau 5 ba a daga ba MY ma sun kira nashi ba a daga ba.

MY kuwa yana gefe duk abun duniya ta isheshi ko gun Auren yaki zuwa ya samu gu nesa da masu Auren don bai karasa ba, haka kurum ya tsinci kansa ga mai yin Adu’ah samun mafita, ya zabga taguni, a zuciyar sa yanace mai yasa hrt dinsa zai masa haka ya kamu da son kanwarsa, bata kyauta masa ba kuma har yana neman jefasa ga tashin hankali, baisan lokacin da wasu zafafan hawaye suka zubo masa, a hankali ya soma kuka kaman karamin yaro gashi yaji, jikinsa yayi wani iri ga faduwar gaban dayake fama dashi, ga zuciyarsa kamar zai fito, kir jinsa ya masa nauyi sosai, nan da nan yafara rawar dari, a hankali ya mike ya nufi in daya ajiye motarsa, jirine ya debe shi luuuu ya tafi zai fadi, da sauri ya dafa garun wani gida,

A waje kuwa Abba ya sa maroka sukace a tsaya kar atafi za a daura Aure da wani nan ya mike Ya nimo wani tsoho datijo kallo daya zaka masa kaga zifansa sai dai kyakyawa ne ba laifi ga kamala, Abba ya jashi ge yace Malam dan Allah inason kamin wani taimako game da Aure Yata Raheenat Inason In baka………..

Ido na zaro :oops::oops: don na bala’i razana Abba zai bada Auren Raheenat ga tsohon ban ko mai ke shirin yi.

Admin Zaujin Nuhr

👇🏻👇🏻👇🏻

🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻

1 comment:

  1. [Book] Rashin Sani (Yafi Dare Duhu) Complete by Rash A. Kardam

    Karin bayani 👉 Rashin Sani Complete by Rash A. kardam

    ReplyDelete

Popular Posts