New Post

Wednesday, 1 March 2017

RAHEENAT PAGE 10

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

Rash Kardam💃🏻👈🏻
🔟 Yautake alhamis heenat ne da aiman a gun saloon ana wanke ma aimana kai kafin ayi ma Heenat suna hira akagama ma aimana nan heenat ta cire hijat mai saloon din tabudeta gaskiya kina da gashi ga kyau wani in yaganki a haka ma a dauka kece amaryan ta dan murmusa aiman tace ae nasha fada mata tana da kyau sai tace bahaka ba wai nafita suna mai saloon din ta kammala ni kaina sai da na matso don insha fa kan Aiman MASHAA ALLAH aiman tafa da sis kin ganki kuma kin kara kyau fiye da kullum haka sukayi ta zoyar suka bama mai saloon kudinta basu zarce ko ina ba Sai didan Hannat Mai Lalle wacce ake ji d ita waje tsara lalle gata da iya zane in tamaka zaga tamkar a jikinka ya ke kuma kamar kar ya goge nan tayi musu lalle mai kyau suka biya ta kudinta daga gun sai gun dinki suka biya suka karbo gida direct suka wuce suna shiga lokanci tan biki sun taru duk wanda ke fallon indon su ya koma kan su heenat ko wa da kalar abin da kema da H Maryam kalon diyarta take azuciyarta tana fadin Alhamdulilah barakallah gaskiya ta hadu sai kace itace amaryam nima Rash da kalleta sai da tawuna ya kusa diga…😜😜 irin wannan kyau sai kace Aljana gaskiya heenat ta hadu kamar in dauketa na gudu🏃🏻


Sidee din su suka wuce sallah sukayi kafin sukaci abinci heenat ta kwanta washhh sis na gaji aiman tayi dari mai kikayi haka da har ki ka gadi cikin sigar tsikana heenat tace komaima
Abangare amarya suna ta shirin fulani day an gyara gurin da za ayi events din a gubi dam waje yayi kyau sosai sai da suka gyara gun kafin suka dawo gida don shirya wa karfe biyar na yamma aka fara diban Amare kawaye zuwa waje fulani day wajan ya kawatu kawaye sunsa kayan fulani
H Maryam ne ta leko daki Heenat wai meyasa baka shiri da wuri gashi har kunso makara ku hanzarta kar a gama kwashe mutane suka amsa da to nan suka yi kwalliyar su irin na fulanin asali kafin suka dauko kayan fulanin suka sa kayan ya amshi jikinsu kallo daya zaka musu ka sancewa fullanin asalin ne kowacce da tau kwaryar nononta sake baki👄 nayi ina kallonsu in ka gansu ka dauka tun asali a cikin fulani suke gashi su raba gashin su an musu irin kison fulani manya kifa kwando da kananu abun gwanin dadi da kyan gani suna fitowa yayi dai dai da wani abu kin ango ya danno da haccin mutar shi gidan don diban sauran yan biki Yasalam ya fada tare da hadiye miyau gaskiya Allah yayi Hallita agun kallon heenat yake azuciyarsa yana fadin anya tunda nake na taba gani mace mai ktyau irin wanan haka ya iso bansy ya tsaya ya liko yace bissmillah kushiga muje ba musu Heenat ta bude gidan baya tashi Aiman tashiga gaba nan yayi rivers ya dau hanya……
Admin Zaujin Nuhr
👇🏻👇🏻👇🏻

🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts