🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
5⃣3⃣-5⃣4⃣
Nufo su, yayi nan da nan yayan hanjin heenat, suka fara rawar👯 shooky👯 , gumi ne ya soma karyo ma ta duk ta rasa nutsuwarta, tana magana ma Sani ne, am…. ammm….. ammm…. sai kame kame take, nan ya daga ido don ya kalli mai take ma wan nan razanan, wani dogon matashi🚶🏻mai cikar kamala, ga kyau kamar shi yayi kanshi, duk da kyan sani amma saida yaraina kansa da yaga MY,kallo daya zaka kara masa kasan in garman namiji ne, mai jini ajika, dan kwalisa, sani ya dawo da kallonsa ga heenat har ayanzu, a tsorace take, nan take zuciyarsa ta fara kwararo masa tambaya, waye wan nan din? Ko dai saurayinta ne? Amma Aunty Mardy a lbr da tabasa ai ba saurayinta daya da suke tarayya, yanzu, don ga tsananin kishi a kwayar idon MY da ya hango tare da So ❤da Kauna💑, a cikin idonsa, sani ya zuba ma sarautan Allah ido yaga maike shirin faruwa.
MY ko da ya nufusu sai wani huci ya keyi kamar na mijin zaki🐅 ya kusa da su ko mai ya tuna sai ya juya da sauri, jan ka fansa yakeyi don gaba daya ya fita acikin hayya cinsa, sannu a hankali yake tafiya, tamkar wanda ya rasa laka ajin kinsa, har ya shiga gidan, yaci sa’a bakowa a falo, yana dafa bango har ya kai dakin, ga kirshinsa na zafi kamar zai fito, jingina yayi da kofar, wai me ke shirin faruwabda nine?, son kanwata wanda muke UBA daya, Innalilahi wa inna ilaihibraji’un, nan take ya soma hawaye:'(, wan nan wani irin musifa ce, ya zama dole in nisanta kaina daga gareta, ko don gudun fada wa halaka mudin muna tare da matsala, wai shin wani irin tunani ne da sharrin shai dan yasa na biyo ta Kaduna? Bacin ba aure a tsakanin mu, sai da yayi kusan 20 minutes kafin ya jawo traveling bag dinsa ya soma hada kaya, yana mai karanto Adu’an tsari daga shai dan.
📢📢📢
Kira ga iyaye, yana da kyau mu ringa lura da yaran mu don duniya ta canza kamar yanda MY ke ysananin son kan warsa, hakan yana faruwa, don ya faru da wasu wanda na sansu kuma ma labarin ya faru da gaske, Yaya yayi ma kanwarsa Ciki Uwansu daya Ubansu daya, Innalilahi wa inna laihi raji’un, wan nan masifa da mai yayi kama, duk wayan nan al’amari ya na daya da ga cikin alamomin karshen duniya😭😭😭 Ya Allah kasa mu dace da karshe mai kyau, Ya Allah ka daura mu a kan hanya ma dai daiciya Ameen.
Ko da MY yafito suka hadu da Aunty mardy kallo daya tamasa, gane ba lfy, a sanyaye ya gaida ta, ta amsa, MY yace mata shi zai wuce a na ne mansa a Bauchi, tace lfy daiko? Ya ce i a kan aikinsa ne, sallama sukayi ya mata godiya, yace in Dad din Sophia ya zo ta gaya masa ta kuma mika masa godiya, tace la bakomai zaiji, ya fita,
Ko da ya fito hara bar gidan bai ta inda suke ba figar motarsa yayi ya bar gidan,🏡 gudu yakeyi , bana wasa ba don duk inda ya wuce sai anyi maganar gudunsa wasu na jajanta irin gudun da yakeyi, yayin da wasu na zaginsa irin samarin nane da in sun samu motar aro suyita gudu, harka ga sun jawo hadari,
Heenat ko tana ganin ya shiga gida, ta sauke, aciyan❤ wanda sai da yasa sani juyowa da sauri, tambaya ya zubo mata a jejere, heenat waye wannan? Me yasa ya yi niyar zuwa gun mu kuma naga kin tsorota? Saurayin kine? Meye alakar ku da shi? Ya kare tambayar yana kallonta, nan heenat ta sima bashi amsa da ba saurayi na bane, Yaya nane Uban mu daya, san nan shi da ka ganshi bai da sakin fuska sam hasalima tsoronsa na keji, bama shiri, shiyasa kaga na tsorata, ajiyan hrt❤ yayi kafin yace, amma ga tsan tsar sonki a idonsa da kishinki, ko dai ba ubanku daya ba, sai da heenat ta bata rai tace na t
Friday, 3 March 2017
Home »
» RAHEENT 53-54
RAHEENT 53-54
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment