New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 45-46

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

Rash Kardam💃🏻👈🏻

            4⃣5⃣-4⃣6⃣
Da gudu na iso don in gane ma ido na, mai yata kuka, aiko iso wata yayi dai dai da i sowar H Maryam a razane mukayi kanta, h maryam ta dagota, heenat lfy kike irin wan nan kuka, aiko ka mar jira take ayi magana, ta fada jikin h maryam ta saki kuka mai tsuma zuciya, wanda sai da yasa nima na koma gefe ina sharar kwalla, kallo daya zaka mata kaji tausayinta ya kamaka, sai da tayi kuka mai isarta aunty maryam na rarrashinta, heenat wai ke faruwa ne kin sani gaba sai kuka kikeyi in bazaki fada min ba, kinga tafiya, wan’na ai sakarci ne, tamike zata tashi heenat tayi saurin riketa, in kin tafi wa zai rarrashe Ummina ke da Abba zan ganku inji sanyi a raina, tunda kowa baya sona, mai nayi wa mutane suke kina, H Maryam cikin rashin fahimta tace mai a ka miki? suwaye basa sonki? Wayarta ta miko aunty maryam ga sakonda Mukhtar ya turo min, H Maryam cikin tsoro, ta fara danna wayar ga sakon ka mar haka,
Assalamu’alaikum wa Rahmatullah,

   Heenat da farko ina mai baki hakuri, game da rashin jina kwana biyu, san nan kiyimin kyakyawan fahimta gameda abunda zan fada miki,heenat ki sani ke ce farin ciki na ba zan daina son ki ba har karshen rayuwata, ba zan manta ki a tarihin rayuwata ba, ina matukar sonki,Heenat kiyi hakuri, iyaye na sun min zabin mata, na gwada musu ina da wacce nake so, sun nuna, cewa in basu isa dani ba ne, da harzasu ban umurni inki bi, kiyi min afuwa ba zan iya kauce wa umurnin su ba, Heenat in kin zamu miji kiyi Aure ina miki fatan Allah ya hada ki da wanda yafi ni Ameen,

Urs Mukhtar Ahmad.

Wani ajiyan Zuciya H Maryam tayi wanda sai da heenat da dago ta kalleta, daughter ki yi hakuri, Allah na tare da mu ba zai taba barin ki haka ba ki sanya ma ranki salama kar ki nuna fushi, don wan nan jarabawa ne Allah ya bamu ikon cin jarabawa, heenat ta amsa da Ameen.h maryam ta samu Abba ta masa bayani komai sai da ya jajanta, kafin yasa ta kira heenat ya mata nasiha mai shiga jiki, jiki ba kwari ta masa godiya ta tafi daki haka ta sake kudura hakuri da M A azuciyarta,

Washe gari h maryam da heenat sun tashi cikin farin ciki, sanadin zuwan kanwar h maryam da tazo daga Kaduna Aunty Mardiya, haka su ka yita hidima sai wa jen karfe biyu, ta iso, heenat tayi murna da zuwanta sosai, sai da ta huta kafin a ka soma hiran yaushe gamo heenat ko tana makale da ita, da daddare ta je ta gaida Abba, bayan sun dawo suka fara hiransu na yan’uwa nan h maryam ta gaya mata duk abun da ke tafiya, shiru tayi kafin tace ina ha Aunty in zan koma zamu tafi da ita ta dan huta tunda yanzu bata zuwa skull, h maryam tace zan samu Abban ta duk yanda mukayi zakiji, tym din bacci yayi na dauki yarta sophia muka.wuce daki na da ita na mana Adu’a muka kanta, haka sukayi kwana shida, ana sauran kwana biyu su koma H Maryam ta samu Abba ta masa bayani gameda, ra’anyi Aunty Mardiya, baiyi musu ba yace ba komai Allah ya kaisu lfy, H maryam ta amsa da Ameen, ana gobe zasu koma ne h maryam ta sami heenat tace ta hada kayanta zataje Kaduna tayi hutu, tsalle tayi tana murna don itama ta gaji da zaman gida ita kadai, da yama MY yazo gidan yaji lbr tafiyansu, haka kurun ya tsinci kanshi da rashin jin dadin tafiyarta, baiso tayinisa da gida, badan yaso ba kuma don baida abunda zaice, yasa ya hakura, kudi masu yawa yaba ma sophia ya musu sallama ya tafi, washe gari misalin karfe goma driver ya dauke su sai kaduna.

Sai misalin 2:21pm suka shiga kd haka kurum heenat ke cikin farin ciki kuma yanayin garin ya burgeta, ko da suka isa dakin su sophia a ka mata masauki, haka rayuwa ta a kaduna ya cigaba da guda cikin jin dadi kulum sai sunyi waya da h maryam, da Aimana, ko da yaushe tana cikin farinciki harta manta da wani M.A, g

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts