🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
3⃣3⃣-3⃣4⃣
Da gudu su Abba, su kayo kanta, ina ko motsi bata yi, ba alamar numfashi, atare da ita, Abba ya sun kuce,sauri2 gudu yake yi, har ya iso gurin motarsa, hajiy maryam ma da gudu ta biyo sa, gidan baya ta shiga, ta rike Heenat hawaye😭 ne kawai yake sauka a fuskanta, abba bai tsaya kiran driver ba, yaja mota sai Rimi Clinic, yana tsayawa, dauko ta yayi kamar yar tsana, H Maryam kam banda hawaye ne ke ambaliya a fuskarta, Docter Ikleemat Umar ce, “on duty” nan a ka shiga da ita Emergency docter Ikeemat Umar ce ta fito, sanye cikin farar Cort dinta na likitoti, da hands glove a hannun ta, ta sanya farar glass a idon ta, tayi matu kar kyau, saurinta tayi emergency, don duba patient din da aka kawo, tana shiga ita da wasu likitoti suka dun kufa aiki don ceto ran Heenat, Abba sai zarya ya keyi a kofar Emergency H maryam kuma Adu’a takeyi, fatan Allah ya tashi ka fadun tillon Yarta, wayar Abba ne ta fara ruri nan danan ya daga My Son ya gani a screen din wayar, ya daga da sauri, Hello Son ka na ina, baijira amsansa ba, Kazo ka same ni a Rimi Clinic, yanzu2, kashe wayar yayi, ya cigaba da zarya a kofar Emergency, yana Adu’ah Allah ya ba ma yarshi lfy, ni kuma na amsa musu, da Ameen.
A ban garen MY kuwa, ya shiga tashin hankali bana kadan ba, kirjinshi ne ya soma dukan uku2, “waye baida lfy? da harsu abba zasu asibiti, gudu ya keyi sosai don ya isa asibitin.
Yana isowa dai2 wata nurse ta fito farar ta karda ta mika ma Abba, ga wan’nan kuyi sauri a kawo mana su yanzu, da sauri ya karbi ta kardan pharmacy din aasibitin, yaje ya siyo duk abinda ake bukata, yana isowa bai samu damar tambayan su Abba ba, kai tsaye emergency nufa, “ID Card” dinsa ya nuna musu, yana shiga Heenat ya gani kwace a kan gado tamkar mucaciya, nan yani mi nutsuwarsa ya rasa, mika musu abunda suka bukata yayi, don ba zai iya yin komai ba a lokaci, duk illa hirin jikin ya mutu, to mai ya sameta? Waje ya fito idonsa yayi jazur, gefe ya samu ya zauna, adu’ah shima ya shiga yi, sai can bayan 30 minutes, docter Iklee ta fito ta cire Hands glove din hannuta ta wur ga a dustbin, fiskan ta baya bo ba fallasa, da sauri su Abba su kaje wurinta da sauri har suna rige rige, a sanyaye ta dago manya2 idon ta, i’m sorry to say………..
Taku a kullu mai kaunarku😘😘.
👇🏻👇🏻👇🏻
🐾Rash kardam💃🏻👈🏻
Friday, 3 March 2017
Home »
» RAHEENAT 33-34
RAHEENAT 33-34
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment