🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
2⃣7⃣-2⃣8⃣
Kwana ki sun tafi MY yayi wata biyu a asibitin RajKumar yana jinda din aikinsa yasa ba da mutane a gurin gashi da kokarin aiki bawasa ban garen Sadde kuwa soyayya suke sha ba yanya wani sai in ya zauna har mamaki yakeyi wai shine ya nitse a cikin soyayyar Sadde
🌹9ja🌹
Shiryen biki akeyi bakama kafan yaro H maryam karkuso ku ganta baki har kunni zata aurar da ya guda yar lelenta kullum burinta kenan su H murjama ba a barta a baya ba yara biyu zasu aure murna danta zai dawo gashin yar masu kudi zai aura don haka bata da wata matsa
Su Heenat ne a Hall suna rubuta last Exams dinsu na WAEC sun gama kowa ta fito cikin farin ciki sukayi photo na danan suka dawo gida da daddare Abba ya kirasu sa fallo suka same shi ya musu nasiha sannan ya mika su leda ga gifts dinsa godiya sukayi sosai suna zuwa daki suka bude waya ce mai kyau iPhone X5 ya basu na Heenat maroon na Aiman golden colour sunyi murna kowanne ta kira abun sonta suka sha hira.
🐾India🐾
A yau ne MY ya kammala Contract dinsa Rajikumar ya basa kudi masu yawa da murnansa ya fara shirye shirye 9ja zaibi jirgin karfe tara zuwa 9ja kalo daya zaka masa kasan ya na cikin farin ciki ya dade rabonsa da kasarsa washekari yashirya cikin bakar suite yayi matukar kyau ga shi yaji hutu trolley dinsa ya ja zuwa Airport din new delhi bai dau lokaciba suka shiga jirginsu ta keta hazo sai 9na kasar gado.
🌹9ja🌹
Iyalan gidan Alhaji Muhammad Dalhat murna sukeyi yau babban dansu dai dawo Aiman baki har kunni heenat ma murna take amma gabanta na faduwa ita tsoronshi takeji gashi ance yana da fada innalilahi wa inna ilaihi raji’un naketa ambata a zuciyata har na danji dama dama H Maryam maryam ne da girki fried rice matasa da just fo you ta masa da kunun aya da kunun gyada gidan ko ta ina kamshi ya ke tashi hajiya murja murna ba a magana Abba da H marya da H murja suka tafi airport don su dauko shi Aunty Maryam ta sa su aiman sun gyara masa side dinsa ko ina sai kamshi Aiman da Heenat wanka sukayi don jiran dawowan babban yaya
Karfe 4:30pm agogon 9ja jirgin su Yasir ya sauka ahankali yake saukowa da yana dan dube dube can ya hango su abba ya karasa gun rungume abban sa yayai cikin murna ya gaida su ya dago ya gaida h Murja d H Maryam ta amsa cikin fara a nan yake tambayan Aiman akace tana gida suna jiranka mota suka shiga suka dau hanyan gida
Heenat ne ta tso kano aiman aiko ta dau wayanta taruga da dugu Aiman ne bafita suka ta zagaye falo da taga kamar zata kamata sai tayi anyan kofan fita don ta gudu garden tana dariya tazo dai kofar falo taji tayi karo da mutu ta koma da baya zata fadi cikin zafin nama ya janyo ta fada kan kirjinshi nan taji wani kamshin turare ya ratsa cikin hancinta cikin hanzari ta daga ido waza ta gani…………
Mai.kaunar ku a kullum😘😘
👇🏻👇🏻👇🏻
🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻
Friday, 3 March 2017
Home »
» RAHEENAT 27-28
RAHEENAT 27-28
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment