New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 15-16

RAHEENAT
🐾Rash kardam💃🏻👈🏻

            1⃣5⃣-1⃣6⃣
Murmushi yayi kafin yace gimiya abani aron poss dinki kallo shi tayi alamun tuhuma ido ya kanne;) tare daga dira ya mika hannunsa sai karbi poss din ba shiri ta sakar masa don kallonsa na saukar mata da kasala bunch din yan dari biyar biyar yamika mata na 20k gawanwan kiyi likida su da tayi magana ya daura hannu a kalle be alamun tayi shiru fita yayi a motar ganin haka sa ta fito hall din suka shiga a tare nan kallo ya koma sama ma camera suka dawo kansu sunyi kyau kuma sun dace da juna aishat da ke kalon kofar shiga tabbas sundace guy din ya hadu kan ta ta kwar gefe nan heenat ta karaso gurin da aiman take zaune itama ta zauna nan aka kira Hajiya Faeeza ta gatar da adu’ah kafin a ka fara kirari ma ango da amarya daga nan aka sanya wakar sheren kunbo na amare dagan mai gabatar da taro ya bada izinin amarya tafito tsakiyar fili ahankali ta takon ya fara kiran manyan iyaye sufito don manni hadiza hardawa itace a farko sai musleemat da Asmat Adam Maman Safwan Zakiyya da saurasu guri ya guri suna gamawa kawaye ya kira don su fito suna bajinta su Nusaiba M Abdallah aka kira sai Faty Fashion Ikleema da Pinky lady sunyi liki kafin ya kira kanne amarya wanda take ji dasu Aiman n Heenat aiman ne ta fara mikewa heenat na zaune sis ki zo muje sis kunya nake ji ki fara gaba aiman na isa fili tara ruwan naira akan amarya can akasake kiran Heenat bata bito ba aiman muka gani a la dole ta tashi gasi all eyes on her tafiya take kamar koyi ya fashe mata a ciki harta isa gun ta bude poss dinta ya dari biyar biyar tayi likamata kamar daga sama taji ana mata likin dubu dubu kamar baya son kudin SK kenan nan aka bada izini sukoma su zauna ango a ka kira yashigo nan akayi ta liki kamar basu jin zafin naira haka taro ya watse kowa ya dawo gida ciki ke da murna washe gari asabar da misalin shadaya da rabi aka daura Auren Aisha Muhammad da Zaharadeen Umar Affah ana gama daurin aure suka kayi waliman da Abba ya shirya haka taro ya wase da daddare akazo dauka amarya abba yayimata nasiha mamanta tayima ana kaita dakin hajiya Maryam itama nasiha ta mata da shawat wari game da aure da yanda zata mallaki mijinta ba boka ba malam rabbas eshart taji dadin nasihan aunty maryan don yafi karkata da yanda za ta zauna takuma yi hakuri da mijinta a kowani hali yake. aka dau amarya sai gisanta da ke fadamar mada gidan ya zaru yaji komai nan muka mata sallama muka debi ka fafun mu don bamuga fuskan da zamuyi kwaf kwaf ba saidai muce Allah yasanya Alkairi

Bayan biki da kwana uku Sk yazo gidan aiman ya sa aka kira masa tana fitowa suka gaisa sis kin gana dawo ko eh ta daga nasa kai nan yace sis iri nagani kuma ina so sis tun randa na daura idona a kan heenat na kamu da sonta yayi shiru aiman ta dago ta kalleshi murmushi tayi bros kar ka damu in tane in kun sasanta kanku ba matsala yanzu barin kira maka ita no sis bawai bani son ganinta bane nafi son sai nasamu Abbah na nemi izini kai ta jinna gaskiya hakan na da kyau kuma haka addini ya tsara muyi tace gashi abba bayinan sai dare zai dawo ok yace ko zaka bari gobe kadawo ko yamata na ina abari yahuce shike kawo rabon wani yau zan dawo dariya tayi kafin tace to Allah ya kaimu amma kar ki fada mata ina son inyi surprise dinta ne to ta amsa sukayi sallama ta koma ciki.
Da dadare yazo aka fada ma abba na da bako yaba izinin ya shigo da sallama ya shigo ya nimi kasa kan carpet ya zauna abba yace ya tashi ya hau sama amma yace nan yayi gaisawa sukayi abba yace yaro ban sheda kaba keya ya dan sosa eh abba daman….daman.. Sai yayi shiru abba yace ina jinka abba diyarkace na gani kuma na yaba da hankalinta shiyasa na yanke shawaran fara samunka in ka ban izini sai fara zuwa gunta abba shiru yayi na wasu lokaci kafin ya nisa yace……….
Taku a kullum mai kaunarku😘😘

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts