BAZATA
By
©Rash Kardam
30
7yrs later
Haka rayuwa ta kasance musu cikin jin dadi Jiddah ce cikin motar ta sabuwa dal, tashi Asibitinta mai suna Haughal Clinic, gsky asibitun ya tsaru bazan iya bata lokaci gurin fada muku irin kyan dayi ba Asibiti ne na kudi amma ban gare biyu, akwai gurin fisabililah, gamarsa kaefi magani kyauta kaga likita kyauta, abun gwanin burgewa, office dinta tashiga taga marasa lfy ta ruta musu magani, kafin tafito ta nufi gidanta da ke ta bayan asibitin tun daga nesa zaka ga an rubuta HAUGHAL HOUSE da manyan harufa, sai kayi tafiya mai nisa akan kwalta din da ya malalu kafin ka iso gate din gidan, horn tayi mai gadi ya bude, nan AmatulRasheed da AbdulRasheed yan shekara 4 suka fito da murnasu suna mata oyoyo, Amatulhaleem da Abudulhaleem suka fito suma rike da hannu Nana Safiyya yar auta suka mata Wlc, falo suka dun guma, nan Dr ghali ya fito shima, yace madam ya hanya ya aiki tace Alhamdulilah, a shagwabe tace Abban su, na gaji tausa ni zakamin, yace zan miki da sharadin cikin kaguwa tace ina jinka yace kin amince in karo…… Murmushi tayi ka karo mai hhhhh a sai dai yar rainon yara don ghali na jiddah ne ita kadai har abada.
Alhamdulilah anan nakawo karshen littafina mai suna BAZATA.
SADAUKARWA
na sadaukar da littafin nan ga Sister kuma yar’uwa na, Hauwa’u da Mijinta Ghali
Haughal .
Allah ya bar mutare da so da kauna
KUNA RAINA
Sadiya Abdullahi
Nusaiba Mustapha(Nuceey
Aisha S Mazoji
Furtuhatu khair
Deeja Abdullahi
Fateema Fanta
Autar Hajiya Zee
Hauwa’s
Maryam Salis(Marsala
Safeenat S Bello( feenat
Sophia
Kakus Habiba ina kaunarki
Pinky Lady
Hauwa’u
Aisha S A.
Da saurasu bazan samu daman lissafa sauran ba, kuyi hakuri kuna rauna masoya na abun kaunata ina tsananin sonsu da kaunarku Allah ya barmu tare ya bar so da yarda.
JINJINA GA YAN GROUPS DINA
Zaujin Nuhr
Rash Kardam Hausa Novels
Marmue Home Of Novels
Duniyar littafi
Hausa Novels
Hausa Novel Group
World Writers Association
Ladies Vision
Ladies Novels World
Khaleesat Haiydar Novels, Facebook
Ina gaida ku masoya na Facebook
Da duk wasu group din da na sissafa sai mun hadu a safin littafina masu suna
YAR AMANA
Da
MARAINIYA
Ta ku a kullum mai kaunarku
®WWA®
Rashida A Kardam
Wednesday, 1 March 2017
Home »
» BAZATA PAGE 30
BAZATA PAGE 30
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment