🐾🐾Raheenat🐾🐾
4⃣ Yau Monday da wuri h maryam ta tashi ta tashi heenat tayi shirin makaranta tayi
Heenat ta shirya cikin shigarta mai dauke hankali uniform din ma abun kallo ne bari kuma uwa uba wacce tasa uniform din tana kammalawa ta zo dinning don yin break fast abba tagani ta gaidashi cikin girmama wa ta na isa dinning fara break kenan sai ga Ayman nan ta gaidata nan suka cigaba da breakfast saida suka kusa gamawa tukunan Eashart ta fito tana wani ya tsina tana cika ta isowa hennan ta gaida ta kafin ta sai da watsa harara kafin ta amsa ciki ciki suna ganin haka suka mike a tare suka tafi gun idi driver sunan jiranta gashi zatasa suyi late duk tashi da wuri da sukayi
Can tafito tana wani bankama ita a dole ta hadu Ayman ne ta lakaci hennat suka kalleta nan ayman ta kwashe da dariya hennat kuwa nokewa tayi don tasan inta fitar dashi zataji ba dadi shigewarta muta tayi tana isowa ta shiga didan baya nan ayman ma ta shigo basu dade ba suka isa makaranta zuwa class sukayi suka aje school bag din su suka tafi assembly suna gama assembly kowa tanufi class dinsu inda zasu dauki darasi suna shiga aji hennat da sauri ta riko hannun Hameeda best frd dinta kenan komai tare sukeyi gata da hankali itama ba a barta a baya ba gurin kyau meedat ya weekend nayi missing dinki kwana biyu yasu mum lfylauta amsa yayi da english teacher su ya shigo suka gaida shi ya musu izinin su zauna kafin ya fara gatar da darasi sa.
Ina daga zaune a kofan whole akan wasu White chairs masu kyau na hango wata saltaleliya budur ta kwar kwasa ma wani guy a genta wanda baisan tanayi ba bayansa nake hangowa amma yanayin dirinshi kai kasan guy din ya hadu mai zafi ne zan iya suffantashi da dogo ne mai dan fadin kirji sumar kanshi tan kar na larabawa ban idan karanto wayan nan abunba ya juyo Yasalam na fada daga inada nake zaune tambas guy din ya hadu don sai da na yi suman zaune.😜😜
Afuwan masu karatu ku bani minti biyar zuwa goma in dawo daga wannan suman don guy din yatafi dani
🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻
Wednesday, 1 March 2017
Home »
» RAHEENAT PAGE 4
RAHEENAT PAGE 4
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment