New Post

Wednesday, 1 March 2017

BAZATA PAGE 8

BAZATA 
                By
©Rash Kardam 
  7                   
Cikin sauri ya cimma ta, hannuta ya kama janta yake fiiiii sai cikin motansa  ya wurgata, ya ja motar  da gudu ya bar hotel, gudu ya keyi kamar zai tashi sama ga zuciyarsa, da ke masa suya tana in gizashi, han yar fadamar mada ya dauka, jiddah ko kuka ta ke mara sauti wanda tayi da nasani abun da tayi ga shi ya baro ta da gun jama’ah, cikin muryan kuka tace, mai na maka ka dauko ni, kasani in kai dan iskane, to ni ba yar iska bane, ka mai dani in da ka dauko ni, ko kallonta baiyi ba sai wani mugun murmushin da yayi na zaki raina kanki, gudu ya keyi sosai ita ko sai zaginsa takeyi, sai da yayi tafiya sosai kafin ya iso kofar wani katon gida mai kyau sosai babba ne, ya na da katon bakin gate mai girman gaske gaskiya gidan ya hadu iya haduwa ba zan iya kwatan ta muku haduwar kofar gidan ba ma, tsayawa yayi ya fito daga motar tare da kulle motar, shi da kan shi yaje ya bude karamar kofar shiga gifan sai da ya shiga ciki kafin ya bude gate din don ba kowa a ciki, dawowa yayi ya shiga motar kafin ya shigar da ita gidan ya sake bude motar ya na fitowa ya kulle, duk yin Jiddah ta fito abun ya ci tura kallo daya zaka mata ta baka tausayi duk da tsiwarta kuwa.
Ya na kulle yazo ya ja motar zuwa parking spaces ya ajiye motar  fitowa yayi, ya zago ta gefen ta ya bude da key yace ta fito, cikin tsiwa ta murguda baki:roll:ba zan fito ba sai dai ka mai dani in da ka dauko ni, cikin dariyar mugunta:mrgreen: yace in baki fito ba wlh zan dauke ki, wani harara ta wurga masa, tace sai kuma na tsaya ko an gaya maka ni yar iska irinka ne, ganin zata bata masa lokaci yasa ya fisgo hannuta, ya jata da karifi zuwa cikin gidan, suna shiga ya sanya ma kofar gidan key, janta sa sakeyi tana turjewa ya yi cikin falo da ita, ko da ya bai tsaya nan ba sai da ya jata zuwa wani room koka take sosai tana zaginsa tana turjewa, amma bai san tana yiba wai kunu a wani gida.
A Zindaba Hotel kuwa koda Suhana da Saleem, da Marsal da Sophia suka ga haka, cikin tsanani tashin hankali suka shiga motocin su kuka bisu amma sam basu ga ko kyallinsa ba, nan hankalin su ya tashi suhana kam kuka ta fara sosai ace a sanadinta haka ta faru da kawarta, zuwa anguwan su, Jiddah sukayi amma an rasa mai shiga gidansu ya sanar, nesa da gidansu sukayi farkin sun tsaya cirko cirko, can Samar yayi ta maza ya ce barin gwada kiran Dr Ghali, ya ciro wayarsa ya danna number Dr Ghali sai ji yayi ana cemasa,d number u try 2 call is switch off, duk number sa akashe nan han kalin su ya tashi, Saleem ya ce, yanzu yaya za’ayi matsawan in iyayenta suka sani to zasu iya shiga tashin hankali, ko zamu kirasu muce musu zata wuce gidan Amarya ne, Samar yace haka baiyi ba, in wani abu ya sameta ai mun daure kan mu don haka inaga mu fada musu gaskiya kawai, Saleem yace kun san wani abu, suka ce a a, yace ku mata duk ku tafi gida ni da Samar inaga zamuje gidansa na Federal Lowcost mu dubashi, ko kuma gidansa na tambari cikin daya biyu, Dr Samar yace yana da gida ma a Fadamar Mada, amma gaskiya ban san gidan ba sai dai photo gidan dana ta gani, Dr Saleema yace nima ya fada min gidan don yace a gine ya saya kuma ban taba kaini ba, haka su Marsal da Suhana Sophia suka dau hanyar gida Sophia ke tuka motar don marsal da Suhana jikin su ya mutu ga kukan  da sukaci, Sophia tafisu dauri ya ita dai Adu’ah tsari take karantawa da kuma Allah ya kare Jiddah, idonta ne ya ciko da kwallah:'( haka suka dau hanyan gidansu Suhana da ke State Lowcost, su Dr ta Samar da Saleem, suka yi hanyar cikin federal lowcost, gudu sukeyi sosai ko da sukaje gidan suka kwan kwasa mai gadi ya fito, suka tambayeshi ko Dr yazo nan yace musu aaa, jiki ba kwari suka shiga mota suka dau hanyan tambari, ko da suka iso check point, nan aka tsare su, sujan yace ina zasu je, suka marasa ina zasu ce, can karya ta fado ma Dr Samar ID Card dinsa ya nuna musu yace maras lfy suk

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts