New Post

Wednesday, 1 March 2017

BAZATA PG 23

BAZATA 
                By
©Rash Kardam 
     23                 
Jiddah tashiga basu jima ba,jirgin su jiddah ya daga, tafiyan awa uku 3 sukayi ya kaisu UK, ko da suka sauka a Jirgi  nan ta hango abikin prof Aminu shi yazo ya dauketa, ka sancewar lokacin yamma ci ne yace ko zata je gd sa, batayi musu ba ta bishi, ko da ya kaita sallah tayi tayi wanka, tana zaune taji ana kan kwasa kofar, hijab tasa taje ta bude, ya miko mata leda godia tayi ta karba yajuya ya tafi, ta rufe kofar ko da ta bude taga abinci ne a ciki, haka ta zauna taci, sai a san nan ta kira su Abba ta sanar musu ta isa, san nan ta kira su Marsal da Sophia ta sanar musu, tukun na ta kwanta ta huta har sai da akayi magriba ta tashi tayi sallah, sai da tayi isha’i kafin ta watsa ruwa tazo ta kwanta, da gari ya waye ta shirya cikin doguwar riga baki da ratsin golden tayi rolling, tana fitowa suka gaisa da shi nan yabata kayan karyawa ta karya, bayan sun gama suka fito motarsa suka nufi makarantar, ko da sukaje basu wani dade ba ta kamla komai, nan a ka kaita hostel, tundaga wan nan rana jiddah ta dun kufa karatu baji ba gani, ta mayarda kanta bussy, sabida bata sontunani ya ada beta, sam Jiddah bata da sai wata Nusaiba Mustapha Katsina, da suka hada kai nasu yazo daya don Nusaiba a kwai girma ma mutum da anin karamci, hakan yasa suka hada kawance duk da cewa Nuceeyluff yar masu kudi ne sosai hakan bai samata girman kaiba.
      Wacece Nuceey
Alhaji Mustapha Katsina shine mahaifin su Nuceey, A Mustapha ya kasance yana da Mata daya, hajiya Maryamer, da yara uku, na farko shine Aslam Sai Nusaiba, sai Autarsu Zee wanda yanzu take SSS2 INTERNATIONAL SHOOL ABUJA, makaranta da sai ya yan wane da wane, A Mustapha na tsananin son Aslam da Nuceey sosai gasu da hankali ga ilimi, duk abunda suke so shi za’a musu hakan baisa tarbiyar ya wargajeba, Aslam ya gama karatun shi a UK shima, yanzu Babban Doctor ne A Asibitin Abuja san nan yana da Asibitinsa na kansa Nusaiba Clinic, shirin da sukeyi da Nuceey yasa baya wata biyu uku bai je gun Nuceey ba, kimai nasu gwanin burgewa, a irin ziyaran da ya ke kaimata watara na yaje UK bai sameta ba tana school sai ya bita school din ko daya je yasamu suna lectures, tsayawa yayi suka gama, Nuceey da Jiddah suka fito daga lectures, tare suka jero suna tafiya cikin nutsuwa, tunda suka fito yake bin Jiddah da kalo, gsky yarinya ta hadu sosai take yaji ya kamu da sonta, ko da suka iso cikin ladabi Jiddah ta gaida shi, ya amsa da gara’a Nuceey tace bros yaushe kazo yace yanzu nazo, Nuceey ta nuna masa Jiddah ama tsayin aminiyarta, yaji dadi sun danyi hira kafin Jiddah ta musu salama ta koma hostel, Nuceey da Aslam suka nufi gidan Nuceey da ke UK, tun daga wan nan rana da Aslam yaga Jiddah ya fara sintiri tsakanin 9ja da UK, nuceey kuwa saida ta san tanda ta janyo Jiddah ta dawo gidan ta da zama haka sukayita ratuansu cikin jin dadi da kaunar juna.
      
           9ja 
Tun bayan tafiyar Jiddah ghali komai ya sukur kuce masa ya dawo kamar ba ghali, ya rage gayu da yawan magana, Anwar kuwa duk bayan kwana uku sai ya ziyarci Sophia san nan ya karbi number jiddah yana yawan kiranta suna gaisawa sosai, hakan yasa yace ma Jiddah yana son yaje ya gaida babanta, ko kadan bai kawo mata zancen Aure dai je ba, ganin ya nuna mata gaisuwa ne na haka kurum sai ta amince masa, Anwar yayi shiri sosai yasa man yan kayansa ran Asabar da daddare yaje ya gaida Abba Jiddah, sun dade suna hira nan Abba yace ai Jiddah ta bani lbrka, kuma na yaba da hankalinka dan haka katuro min magabatan ka, Anwar cikin murna ya ya nufi gd ya sanar da magabatansa, nan suka zi suka samu Abba yace ba matsala suje su shirya su zo ayi aure, suka bashi goron tambaya da minti, Abba cikin murna ya karba, nan ya raba ma yan uwa, hakan yasa aka kai ma feenat, ran da taji maganar tayi kuka sosai, bayan kwana biyu da faruwar maganar Auren Jiddah, ghali ya je gidansu ya s

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts