🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
3⃣7⃣-3⃣8⃣
Da daddare Abba ne ke zaune a daya daga ciki kin kujeru daki, hajiya da Aimana suna bakin gado,heenat kwance ta rufe idon ta, tayi nisa cikin tunani kukan zuci takeyi, “Sk mai yasa za ka barni bacin kasan zuciyata❤ kai kadai ta ke so, kai ne farin ciki na, annurin zuciya ta, kar wayarta, da ke gun Aimana ne ya ta dawi da ita daga duniyar tunani, Aimana ta ciro yara ta daga jaka, My SK taga ni a screen din wayan, Abba ya ce waye mai kira a sayaye tace SK ne, kai ya gir giza kafin yace ban wayan, ta mika mishi, ba wanda ya sake yin magana a cikinsu kowa da kallan tunaninsa, heenat ko hawaye ne ke bin kuncinta wanda sai ka lura ka gane duk ta rame yarinya kyakyawa, amma ciwon kwana daya duk ya canza ta, MY ne ya shigo da sallama suka amsa ya gaida Abba kafin ya ya gaida H Maryam ya tambayi jikinta, tace masa da sauki Alhamdulilah, Aimana itama ta gaidashi, ya amsa, hirasukeyi dukansu, inajinsu, sai kusan 9:30 MY ya musu sallama zai wuce gida, Abba mi kewa yayi, Aimana zamu tafi tare kenan, nokewa tayi ni Abba anan zan kwana, h maryam tace kije gida tun da gani, fir taki, dole su ka barta su ka tafi.
Da safe Har Aysha sai da tazo da mijinta suka gaidata, H Maryam duk a dame take ko sunji abinda yasa SK ba zai Auri Heenat ba, Aysha duk da bata damuwa da ita amma ta tausaya mata sosai, nan ne takecewa sam yaki ya fada mana dalilin fasa Auren Heenat, hmm kawai hajiya tace, sun dan dade kafin suka musu sallama suka tafi.
Satin su heenat daya a asibiti aka sallame su kallo daya zakamata kaga irin raman da tayi, yan dubiya sunzo har daga gombe dangi h maryam sununa kulawarsu ba kadan ba, haka h maryam da Aimana da Abba suka cigaba da kula da heenat har ta warke ko da yaushe suna tare suna mata hira da bata abun dariya don ya mantarta bakin cikin SK, yanzu ta saki jikinta da kowa, hakan yayi dadi ma Abba da h Maryam
S.k kuwa tun lokacin da Dad sa yace. ba zau auri Heenat ba. ya shiga tashin hankali, duk ya rame yafita hayyacinsa, yaringa rokin dad dinsa amma ina fir yaki, daya ga zai damesa da maganan Heenat, yace ya ko ma England ko kuma ya masa baki, dole tasa ya fara shirye2 komawa, gashi ya kira Heenat taki dagawa da karshe ma wayar a kashe ya jita, Zdeen ya tamba ye shi dalilin fasa Auren su, amma fir yaki fada, don bazai iya fadar makowa, wan’nan dalilin ba kuma shi sam, bai yarda da abinda dad dinsa ya fada masa ba, haka rayuwansa ta dawo kamar maras lfy,
“Hmm duk wanda yaga rayuwan masoya biyu sai ka tausaya musu, don raba soyayya ba kara min ab bane,
Abba ne zaune a falo shida h maryam suna hira, can yaga wayarsa ya kira Aimana yace su sameshi a falo ita da heenat, to amsa masa, sun iso falo suka nimi gefen h maryam suka zauna, gyaran murya yayi kafin ya kira sunan Heenat ta amsa a san yaye naiha ya mata sosai ga me da sharabawar rayuwa jikinta yayi sanyi, tace masa Abba na gode in Allah ya yarda zanyi kokari in mantashi a rayuwa , yauwa diyata, Allah ya miki Albarka, ta amsa da Ameen, wayarta ya dauko ya mika mata, ga wayarki ina son ki cire Sim din ki ki bani da hannun ki ga wanan sabo ne kisa, ina son ki bi duk wata dokon da zan kafa miki, amatsayina na Mahaifinki, nasan ki da biyya inason kikara akan na da, Raheenat na yanke hukuncin,
Taku akullum mau kaunarku😘😘
👇🏻👇🏻👇🏻
🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻
Friday, 3 March 2017
Home »
» RAHEENAT 37-38
RAHEENAT 37-38
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment