New Post

Wednesday, 1 March 2017

BAZATTA PG 17

BAZATA 
                By
©Rash Kardam 
  17                   
Jiddah ta mike a razane, tana girgiza kai, alamar aa, Abba da h muslima tsaya sukayi suna ganin ikon Allah, Abba yace Jiddah zauna idonta da ya soma zubar da hawaye ta zauna, tace Abba dan Allah ja taimakr ni wlh bana so ba na, cikin tsanani mamaki Abba yace jiddah har ak wai abunda zan saki, ki kauce min kuka ne ya kwace mata, yace to Jiddah ki sani ba makawa ai anyi auren nan, da gudu ta nufi daki tana kuka, feenat ma kuka ta somayi ma Abba akan dan Allah ya janye wlh jiddah tananda wanda take so, tsawa ya dakamata itama barin falon tayi tana kuka, ko da taje dakin Jiddah taji ta akule, dakinta takoma tana kuka sosai, ta tausaya ma kan war ta don tana matukar son ghalinta, mai yasa Abba xai yanke hukuncin nan, Jiddah ta shiga daki sam ta ki bude kanra ko abunci ta ki ci haka ta kwana da gari ya waye ba irin bugun da feenat batayi ba amma fir ta ki budewa, Abba ko da ya tambaya akace taki fitowa, yace a rabu da ita, H Muslima ta shiga tashin han kali don yau kwanar jiddah2 a daki bata fito ba abba kuma yaki nuna da muwarsa, ko da ya dawo ta masa maganar jiddah fushi ya kamayi da ita, ganin haka yasa ta nufi dakinsa ta dauko extra key tazo ta bude fakin jiddah nan ta ganta kwance kasa tayi amai bata hayyacinta da gudu ta koma falo ta kira Abba ama ko ya kulata feenat ne tafito cikin rudu suka nufi dakin dauko ta sukayi suka nufi asibiti, ko da suka kaita emergency, aka shiga da ita,
Abba ko daya ga anfita da ita hankalinsa ya tashi mota ya dauko ya bi bayansu ko da ya iso an shiga da ita emergency, da gudu feenat taje gunsa tana kuka ta rike kafarsa, tace abba na dan Allah ka yi ma Jiddah afuwa, ka tausaya ma halin da take ciki, cikin sanyin murya Abba yace Safeenat na riga na ma Alhaji alkawari yaya zanyi, cikin kuka safeenat tace baba ka janye batun Jiddah ni na amince abasa ni kuka takeyi sosai mai ban tausayi, da sauri abba ya daga ta yana sanya mata albarka, H Musleema har ranta taji dadin abunda feenat ta mata ba’a dade ba likita ya fito yace ulcer ce ta so ta kamata sabida rashin cin abinci, nan aka kai Jiddah ward din da aka kautarta an daura mata ruwa, bata farka ba sai rana, tana bude ido ta ganta asibiti kuka ta saki nan feenat da H Muslima har rige rige dukeyi na zuwa gunta, da sauri feenat ta rungumeta tana cewa sis matsan ina raye, zan yi iya yina Abba ba zai miki Auren doleba, sis kiyi shiru Abba ya janye batun aurenki wani ajiyan zuciya ta sauke, haka suka yita bama jiddah kulawa har saida ta kwana uku, aka sallameta ta warke sosai ko da suka dawo saida taroki abba ya fiya ya hakura, tun daga ranan su H Muslima suka fara shirye2 na bikin feenat, duk da cewa ba ta san waye ango ba amma hakan bai da meta ba ita dai zatayi Auren biyyane.
Dr ghalikuwa aikin sa yakeyi cikin kwanciyan hankali bayi da wata matsala.tunda ya samu Jiddah sa kulum suna makale a waya, haka yan gidansu ma in suna waya da dad dinsa yace yau kusa dawowa don yana son surprise dinsa hakan yasa ghali ala2 su dawo shi da Jiddah kuwa abun sai ya ba ma mai karatu mamaki irin love din da suke sha wani sa’in har nake kwatantasu da Romieo n Juliet ko masoyan cikin film din Ashquie wato Arohi Keshaf Shirke da Rahol jekal, abunsun gwanin burgewa, ko ni sai da na yaba da ghali don gwanin soyayya ne haka kwanaki sukayita ja yau ya rage saura 1 month Dr Ghali ya dawo murna gun jiddah da ghali ba’a magana.
Alhaji Muhammad Ahmad bakara min lefe ya jigga ba yayi kaya nagani na fada na nuna ma sa’a ranan Asabar Abba yazo yace ma H Muslima su shirya yau za akawo kayan Feenat.
Yau Jiddah da su H Muslima basu ga ta zama ba kaya su ka shirya maiji da lfy, nan suka gama suka kimtsa ko ina nan gidan yan uwan H Muslima da makwabta suka shigo karban kaya, feenat da jiddah kuwa sun fita unguwa, Jiddah tun suna mota taji gabanta na faduwa sosai da sosai, haka sukaje unguwan suku2 da ita sai dab mangriba suka dawo ko da

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts