New Post

Wednesday, 1 March 2017

BAZATA PG 20

BAZATA 
                By
©Rash Kardam 
20                      
Jiddah ta tafi luuuuu da sauri ghali yayi kanta amma ina kafin ya karasa ta zube kasa sumamiya, cikin tashin han kali ya dauketa yana wani irin kuka mai ban tausayi, sambatu yake yi kala2 ko da yasata a mota sai alokacin ya tuna key na hannun Dr samar ya juya kenan ya gansa da su feenat da marsal da sophia a rikice, zuwa yayi ya kwace key din motar yayi ciki da gudu, su feenat kafin su shiga ya tada motar dole yasa suka shiga motar marsal da sophia suka rufa musu baya T.H suka nufa, Alhankalin Dr ghali in yayi dubu ya tashi yana tuki yana kallon jiddah, pls kar ki tafi ki barni kece rayuwata, bazanji dadin rayuwa in bake ba, lyf is nothing with out yhu my Jiddah, yana isa dauko ta yayi ko rufe motar baiyiba ya nufi emergency da ita, nan likitoci suka karbeta shikam ya kasa komai sai kuka yakeyi wai shi dad zai masa auren dole, kuma yar Jiddah uba daya nana yaji wani irin kuka ina feenat ba zan iya zama dakeba don bazan iya miki adalciba, jin an dafa shi ya juwa Dr Samar ya gani da feenat da su marsal nan yaji wani haushin feenat yakeji da har ta amince aka daura aurensu, Dr Samar shima hankalinsa a tashe yake don yana tsananin son feenat bana wasa ba ga kirjinsa da ke bugawa da sauri2 sai adu’a yake furtawa na neman kariya.

Aunty Maryemer da su Habeeba suka kira dad suka sanar masa, hankalinsa yayi tashi sosai number ghali ya kira yaji a kashe, nan ya kira na Dr samar yashiga yana dagawa yace suna T.H dad na kashe waya ya kira number Abba ya sanar masa, hankalinsu a tashe suka nufo asibiti,
Ko da suka iso har an fito da jiddah tana bacci lokacin, cikin tashin hankali H Muslima ta ke tambaya mai ya faru, shiru sukayi nan ghali ya soma kuka, ko ba a fada h muslima ita tagane shine mijin feenat. Cikin tashin hankali tayi gunsa tana cewa mai ya samu jiddah dan Allah ka fada min kukan da ghali keyi ya farkar da jiddah tana bude ido taga iyayensu nan tasaki kuka mai ban tausayi ghali yayi kanta bansan lokacin da ya rike hannunta ba pla my jiddah kiyi shiru kece macen dana ke so kuma bazan taba son wataba kece uwar yaya na Jiddah ina kaunarki i luv yhu, kai ta ke gir giza masa alamar aa, yace jiddah bazan taba iya adalci ma wata mace ba in bakebe ke na fara so zuciyata ketake kaun…..tass  tass  kakeji dad ya kife shi da mari yana huco kana da hankali agabana kuma ga matar ka nan kasata kuka karya kake feenat itace zabin mu dole ka bi kayi kadan, Abba yace ma Samar mai ke faruwa nan Dr Samar ya basu lbr Jiddah da ghali, yana gama wa Abba yace Jiddah kinyi kadan aure an daura kuma baza war2 ba kin ki bin umurni na sai yanzu dayake wanda kike so to baki isa dad yace ghali zama da feenat dole ko ka gamu da fushina, feenat da kuka ya ci karfinta ta yi gun Abba tace Ababa dan Allah kayi hakuri yasa keni Jiddah ta aureshi wlh suna son juna, yace kee  ina kara jin wan nan magaran sai na saba miki wuce mutafi sumu2 ta wuce dad ma yace ma ghali su tafi shida samar suka fito ghali sai tangadi yakeyi kamar zai fadi suka shiga mota gidansu samar suka wuce dad da Abba suka tafi akar H Muslima da Jiddah.
Ko da suka fita H Musleema ta soma fada ma Jiddah kin ga ilar kin bin umar nin iyaye ina jan kunnen ki da ki yihakuri yanzu kinga irin halarcin da feenat ta miki kar ki daga mata hankali a gidan mijinta ki rungumi kaddara ta iya yiwuwa Allah ya kawo miki sassauci a al’amuranki, idon Jiddah ceke da kwala:'( tabbas tasan nasihar mamanta hakane ya zama dole tayi nisa da ghali ta barsu suyi rayuwansu da feenat, ta kali H Muslima tace Ummah ina ga zanyi nisa da su feenat hanya daya da zan samu sassauci, h musima tace ina zakije? akiyan zuciya tayi tace zan fara ciku2 na tafiya karin karatu duk inda na samu admission zan tafi inyi masters dina kawai a gun amma zan bari sai komai ya lafa don yanzu Abba na fushi dani sosai, h muslima tace aure fa, jiddah tace sai bayan komai ya lafa zan dawo kafin nan nasamu wanda muka dai2 sai ayi maganar


0 comments:

Post a Comment

Popular Posts