🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
1⃣3⃣-1⃣4⃣
Ina bude kofar dakin su wata san taleleyar budurwa nayi karo da ita farace tass tana da yalwar gashi yazubo har gadon bayanta ta da siririn fuska da dogon hacci tana da karamin baki sai manya manya idanuwa masu daukan hankali ban daga idona ba inakallanta tana da yalwan kirji duk da bata kai shekara ishirin ba amma Allah ya bata dukiyar fulani cikinta a dakale yake daga kasa kuma mazaunan tane dass dasu tana da hips wanda ya kara bayyanan shape dinda gaskiya Allah yayi hallita agun tana sanye da net dark purple da light purple ta sanya dark purple n ligh purple din head muyarta tasha sarka fashion purple n light tana rike da poss a hannunta Heenat kenan yariya mai tashe aiman ma shigar da tayi iri daya sis gaskiya kinyi kyau ba kadan ba murmushi takeyi fararen hakuranta kake gani a waje haka suka fito harabar gidan kowa na fadin irin kyan da suka zuba ni dai bin zuna ke a baya ina deban rahoto kamar wata jela😜😜 suna fita lokacin a ragu Sk suka ganshi jin gine jikin motar sa ya harde hannu a kirji yana sanye da maroon din shadda sai maiko takeyi yayi kyau abun ba a cewa komai sai wanda ya gani murmushi ya sakar musu suka iso da sallamansu ya amsa sis aiman ya kk ta amsa d lfylau gimbiya Heenat dummm…… Kirjinta yanda ya furta maganan cikin salon muryanshi mai saukar mata kasala tana daga fuska sukayi 2 eyes gira ya daga mata tare da kashe mata ido daya batan lokacin da saki murmushi ba aiman tace bros ya kamata muwuce kar muyi late naga abun ku bana karau bane murmushi sis gaskiya kam ya bude gaba gimbiya zo kishiga nan tana so tayi jayaya aiman na ganin haka tayi sauri ta bude baya ta shiga tana dariya tana ganin aiman ta shiga tashiga gaba suna tafiya suna hira yana satar kallon heenat yana sakar mata murmushi har suka kai zaranda hotel anan za ayi suna isa ya bude durowar motar sa bunch din yan dari bibiyu ya mika ma aiman ga wan nan sis kiyi manni da a a bros Abba ya bamu no nasan da abba ya baku wannan nawa ne ki karba sis ba kyau maida kyauta aiman ta sa hannu ta karba tare da godiya ta fito heenat zata bude ko ba yace gimiya 2 minute pls murmushi tayi kafin yace dan Allah ban aro poss dinki ido tabishi dashi alamun tuma ido ya kanne mata batasan lokacin da…..
Don yin comment ko gyara ga number a sama mai kaunar ku a kullum😘😘
👇🏻👇🏻👇🏻
🐾Rash kardam💃🏻👈🏻
Wednesday, 1 March 2017
Home »
» RAHEENAT PAGE 13-14
RAHEENAT PAGE 13-14
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment