New Post

Wednesday, 1 March 2017

BAZATA PG 14

BAZATA 
                By
©Rash Kardam
14
                      
Tace eh Jiddah don da jinin Dr ghali a jikinki, ya miki taimako bana wasa ba, ya kamata ki sau rara masa, cikin firgici jiddah tace what??? mai kikace cikin fushi tace abunda kikaji nace, sophia juyawa tayi dakunta don taji haushi a cikin jama’a jiddah zata na wulakanta mutum kamar Dr Ghali, Jiddah ko jikinta ba kwari ta juyo don ta nufi dakinta, taga ba Dr agun cikin da muwa tayi dakinta, magar sophia ya tsaya mata a rai, ya za’ayi ace da jinin Dr ta ajikinta ita dai tsan ko hug basu tabayi ba, bare hada gado daya da za’a ce da jinisa a cikinta, kanta ya matukar daurewa, taje ta dawo tana tunani amma ta rasa amsa, kuma gashi Sophia da alamun da gaske take maganar don ga shi har fushi tayi da ita, tana cikin haka taji karar message da sauri ta dau wayarta, tasan Lover Boy dinta ne, da sauri ta bude tasoma karanta wa kamar haka,
   Hello My Jiddah
       I wl hold u up wen u cant stand, i wl wipe away d tears:'( wen u cry, i wl fight 4 u wen u gv up i wl luv  u 4evr nd olways……. pls luv  me  till end of ur lyf my jiddah .
       Urs
        Lover Boy
Har cikin zuciyarta taji dadin kala mansa, can ta tuna da abunda ya faru dazu, da sauri ta mike ta fita, dakin Marsal ta nufa, da salamarta, ta tura kofar ta shiga karan ruwa taji da alamar tana bayi, kwaciya tayi akan gadon ta lumshe ido tana tunanin kalaman lover Boy dinta, yayin da wani sashi na zuciyarta ke tunano mata kalaman sophia take takara shiga da muwa, sai da marsal ta dau mintuna tana wanka kafin ta fito, ta hango jiddah kwace kan gado, cikin zolaya tace, ta gidan Lover Boy, ya gajiya murmushi:) ne ya bayyana a fuskarta, alamar jin dadi, tace ya bi lfy, marsal ta tsane jikinta da karamar towel din da ta yafa a kafadarta, ta jawo jakarta ta ciro mayu kanta tafara shafawa, Jiddah ta kalleta tace Marsal maga nakeso muyi, cikin kulawa marsal tace ina jinki Jiddah, ta dan nisa kafin tace ina son in tambaye ki wani abu, marsal tace ina jinki, ta ci gaba da cewa dazu mun fito da Sophia zamu dakina, nan ta lbrta mata yanda sukayi, Marsal tace eh gaskiya ta fada kuma ni na tabbata ghali yayi nadama, kuma yana tsananin kaunarki sosai, don kallo kwayar idonsa zaki gani, cikin damuwa jiddah tace ni har yanzu baki fada min ba ya akayi na samu jininsa a jikina  bacin nasan ko hug bamutaba bare har jininsa ya zauna a jikina, Ko dai rike min hannu da yayi ne jininsa ya shiga jikina, marsal dariya tayi sosai tace haba jiddah, ki kwantar da hankalinki duk kin bi kin rude, cikin damuwa jiddah tace dole in rude mana, marsal sai da tasa kaya kafin tazo ta zauna, jiddah tace nifa bana son wulakanci don na zo gunki, marsal tace sorry Haugal, kinsan har na hada muku nickname, mtss ta buga tsaki, tamike zata tafi jidda ta riko ta tace yi hakuri kawata zauna kiji, da kyar jiddah ta zauna, ta soma bata lbr likacin da tayi hatsari da irin da muwar da ya shiga da taimakon da yabata, da kuma rasa jinin da za’a samata ya bada nasa, jikin jidda yayi sanyi sosai, marsal taci gaba da cewa Haugal, cikin hanzari Jiddah ta dago fiskarta da ya canza kala.
Dr ghali dakinsa ya koma ya dafe kansa cike da damuwa, oh ni Ghali nayi regret din abunda nayi ma Jiddah, gashi bata Sona, bata son ganina, jiddah ya zanyi da kaunarki da yake damun zuciya ta, jiddah ke ce farin cikina , ke ce abun kaunata, “SANYI IDANIYATA” book by Zee Abuja, Jiddah ke ce mace ta farko dana fara sonki, hawayene ya cika idonsa, harda rusunawa kamar tana gabansa, yace, My Hauw’u pls forgive me, n forget what i did 2 u.
U are hrt desire, i luv u more My Sweet Jiddah, nan take jikinsa yasoma kakarwa sanyi ya faraji ga wani tsananin ciwon kan da ya dame sa har yana sassara masa, kan gado ya fada ya ja bargo ya rufe kansa yana wani irin kuka mai ban tausayi yana kiran

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts