New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 69-70

🐾🐾 Raheenat🐾🐾


Rash Kardam💃🏻👈🏻

            6⃣9⃣-7⃣0⃣

Da gudu h maryam tayi kanta, ina ba alamun motsi a tare da ita, daukanta tayi, Aiman na kuka, Aysha ma ta da mu, h maryam da A Mardy sukayi mota, Rimi Clinic suka wuce ko da suka je sunyi sa’an docter Ikleema Umar ce, family doctor din suce, emergency akayi da ita, nan likitoci sukayi kanta, sunyi iya yin su heenat ta dawo normal abu ya gagara don zuciyarta, samu matsala daf take da fashewa, asan yaye docter Ikleema Umar tafito duk yanayinta ya canza, asanyaye tace Hajiya sai dai kuyi hakuri acigaba da adu’ah don Yarki ta na cikin wani hali ko ta mutu ko tayi rai, yanzu haka munsamata oxygen don numfashin ta, baya dai dai, kuma zuciyarta na gabda bugawa, tun da ta fara magana h jiya ke hawaye, ko da ta kai aya, H Maryam, bata cikin hankalinta, nan ta fara tambayan Mardiya wai mai ya faru da Heenat cikin kuka take fada mata, ai kafin ta kai aya H Maryam tsaban zana, bata ankaraba ta tafi luuuuu zata fadi da sauri H Mardy ta taro ta tana kuka, sister karki min haka kar ki tafi ina tsananin bukatar ki a rayuwata, kiran nurses tafara yi kafin sukazo itama emergency akayi da ita hankalin Mrdiya ya tashi matuka, ko tunani sanar da Abba batayiba, sai can doctor ta sake fitowa, tace mai yasa kuke ranardasu don abum da taji ne ya razanar da ita, Allah ne ya kare da jininta ya hau, ba a dade ba aka fito da H Maryam aka kaita Ward din da aka bata gado, bacci takeyi kuma numfashinta ya dawo normal, heenat kan a kaita special room, kuma an hana shiga cikin gurin, sai a lokacin ta tuna abba mota takoma ta dau wayar H Maryam dake mota takira Abba ringing biyu ya dauka, da sallamansa, jin muryan Mardiya, yace ina Maryam din take cikin yanayi kuka ta sai da ma abba ita da heenat suna asibiti, cikin tashin hankali ya kashe wayar, ya shiga motarsa sai asibiti.

Abba yana isowa asibiti, suka gamu da mardy kuka take masa sosai, bai yi mamaki ba dajin abunda ya faru don ya san tunda heenat taji lbrta dole ta shiga cikin wani yanayi, gun doctor Ikleemah ya wuce, tamasa bayanin halin da suke ciki, ya girgiza sosai da jin halin da heenat ke ciki, adu’ah ya fara Allah ya tashi kafadunta, na amsa da Ameen.

Sadde kuwa sai magriba tayi sallama da su, ta dawo gida, ko da ta zo gida taga motar MY a gida, rau bataji ba don t san mai ta taka, kanta ta kutsa cikin gida, ko da ta tura dakin MY taji yasa ki kafadar ta daga alaman rashin damuwa, dakin ta takoma ta kwanta,.

MY kuwa sai da ya kwana daya, yana daki abun duniya ya isheshi, kafin ce in harnabi na zuciyata dole inshiga damuwa, to meye na daga hankalina, Alhalin nasan ba Aure a tsakanin mu tsaki yayi, kafin ya daure yayi kwanka ya dauki key din motarsa, don ko abinci baya so, ba wai don baya jin yunwan ba kawai don baya jinci, haka ya fito kallo daya zaka masa kaga irin ramar da yayi idonsa harya fada.

A asibiti kuwa, hajiya sai dare ta tashi taga Abba da A Mardy sai a lokacin ta tuna mai ya faru, kuka tasomayi, Abba a sanyaye ya zo kusa da ita lallashinta yayi sosai ya mata wa’azi kafin yace yanzu Adu’ah ya kamat suyi mata, a sanyaye H Maryam ta tanyi Alhaji yanzu anfasa auren kena? Kai alhaji ya gir giza mata almar aa, a daura Auren amma da wani daban cikin sauri tace waye, Murmushi yayi kafin yace kawu ya Aurata ma Son, ido ta zaro tace Alhaji bana son fitina da magan ganun da zaije ya dawo, Abba yace yakamata ki watsa ruwa ki biya salolin da ke kanki, jiki ba kwari ta shiga, bayi tayi wanka tafito tayi sallah kafin Mardy ta hada mata tea ta sha sosai, ta bukaci tana son ganin Heenat duk suka je jun dakin daga window suka angota ansamata oxygen ko alamar motsi babu a tare da ita, sai kusan goma da rabi abba ya musu sallama ya koma gida, ko da ya isa gid

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts