New Post

Wednesday, 1 March 2017

BAZATA PG 26

BAZATA 
                By
©Rash Kardam 
26                      
Ta bude baki  zatayi ihu ya sanya bakinta a nasa, duk tsiwan jiddah yau ba halin yi bakinta, ya gamu da gamonsa, idonta ta runtse sai hawaye da ke bin fiskarta don tara hanyan yin ihu ga jikinta sai rawa yakeyi, tayi2 ta kwace kanta ama ta kasa, sai yanzu take raina kanta, yau ta gane karfin ta ba daya da ghali ba, can da bara ta fado mata cizo ta ganzara masa a harshe ba shiri ya sake ta da gudu tayi daki key tasa ma kofar tajin gina tana mai da numfashi, sai numfashinta ya dai2 kafin tasaki kuka mai tsuma zuciya  daman ghali dan iskane, yana auren feenat zai zo ya bata min rayuwa mai na masa da zai takura min haka, da karfi tace Allah ya isa min dan iska macucu, kawai, can ta tuna da 9ja da sauri ta debi kaya kala 2 tasa a jakarta na hannu sai E passport dinta ra dauka, bude kofar tayi a hankali ta hango gali na kan 3 seater ya lumshe ido hijab dinta sa ta rike ta kalmi  a hannu rarrafe ta kara yi don karya ganta sai da ta kai kofa, yaji kamar alaman mutum yana bude ido ai ta fita da gudu ta bar
gdn kafin ya risketa tayi nisa don gudu takeyi tsakaninta da Allah ko data ga ta bace masa taxi ta shiga zuwa shool din su, ko da taje, dakinsu na da ta nufa, guri wata frd dinsu, Myer nan ta ce dan Allah tana son ta tai make ta ne, Airport takeso taje tayi booking, din jirgin da zai je 9ja Myer tace ban 5 minutes barin yi wanka mu je, sai da tayi yan kwaliya kafin sukaje duk wani shirin da ya kamata tayi tayi gobe da Karfe 9:00 zashi na safen su a 9ja kum 4:00 dinsu kenan, ko da tadawo makaranta gurin Myer ta zauna sai dare sukayi sallah sukaci abinci kafin suka kwanta.
Ghali kuwa ya nimeta ya gaji ko da ya dawo gd mai gadi hana shi shiga yayi dole yasa ya nimi taxi ya koma gdn abokin prof Aminu bai boye masa ba, tun da daman ya san matar sa ce, nan yace zanzu gashi dare ya somayi ka bari gobe muje skul, bayida zabi dole ya hakura, da asuba su ghali suka tashi sukayi Sallah nan suka sake kwanciya baci barawo ya dauke su sai 9:20 suka farka, wanka sukayi sukayi breakfast suka fita.
Jiddah ko gari na wayewa wanka tayi sama2 tayi breakfast suka wuce Airport, basu dade ba aka sanar jirginsu zai tashin nan da 5 minutes, basu dade ba tayi bye tashiga jirgi suka lula sararin samaniya, kafin Myer ta dawo skul cike da kewar kawarta, tana idowa cikin hostel sukayi karo da Aysha suna tare da wasu mutane guda biyu, nan tace ga Myer din ido ta zaro:oops:lfy, da sauri ghali yace dan Allah jiddah na ke nema, myer tacea ai Jiddah yanzu na dawo daga rakata a Airport ta tafi 9ja yau kai ghali ya dafe why jiddah, Myer tace mai ya faru, cikin hanzari yace ni yayanta ne kuma Mijinta, Myer tace miji kuma Jiddah daman tana da Aure ne, bai tsaya bata amsaba yayi gaba, abokin prof, yace suje Airport ko da sukaje akace jirgi ya tashi sai gobe da yamma amma lagos zai sauka yace ba matsala. nan ya gama komai kafin suka dawo gd, haka ya kwana suku2 yana tuna jiddah sa da irin yanayin da ya ganta, sai yayi wani murmushi wanda shi ka dai yasan mai yake faruwa, da gari ya waye haka suka dan zaga gari sai yamma abokin Prof ya kaishi Airport ya nufo 9ja.
Jiddah ko tana sauka a kano ta sake shiga mota zuwa bauchi sai 9:20pm, ta samu samu isowa bauchi masu motar ta kara musu kudi suka kawota har kofar gd, gate ta kwan2 mai gadi ya bude yana ganinta yace Amarya kece yau a gari ya hanya,? cikin daurewan kai tace Amarya kuma, kafin ya bata amsa ta shiga gd lokacin duk sun kwanta daki umma ta taje ta kwan2 ta bude ta fito ko data ga jiddah ido ta zaro:oops: lfy kika dawo? Dai2 Abba ma fito dga dakinsa jikin H Muslima ta fada ta saki kuka mai ban tausayi, duk sun rude lfy mai ya faru? cikin kuka ne take cewa umm…. Dan…is..kan … Nane ya bini, cikin rashin fahimta Abba yace waye ya biki, ghali, mtss abba ya ja tsaki yace kije dakinki kwanta gobe zamuyi magana idonta na hawaye tayi daki, hmmm wato abba ya

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts