New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 31-32

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

Rash Kardam💃🏻👈🏻

            3⃣1⃣-3⃣2⃣

Heenat da san’da ta shiga gida, “kamar wacce tayi ma Sarki karya” a hankali take tafiya sai da tazo daf dakinsu, ta yanka a guje tashiga dakin, Aiman da ke waya da sauri ta saki kara, don ba karamin razana tayi ba, lfyarki kuwa Heenat? Kalau tace don batason ta dameta da surutu, tsorata nayi, ” tsoron me kuma da yam’man nan. shareta tayi tacigaba da sabganta.

MY yana shiga gida, duk sai yaji ba dadi, duk ya rasa me ke damunsa, ya dan fito don ya duba ko Aunty Amarya tayi kunun Aya, karab idonsa ya kai kan Heenat tana.shigowa, yanayi tsoronta da yanda take sandan duk sai yaji ya burgesa, abin ma dariya yaso ya bashi, gata da alamun matsoraciya ne, yayi wan’ni murmushi wanda ni kaina bansan ko na meye ba, afili yace “She is so cute” tana wucewa ya bi bayanta yayi side din Aunty Maryam, aiko yasamu abunda ya ke so, gashi yayi sanyi sosai, duk dashi bai shiga sabgan Aunty Maryam, gai suwa ke hadasu shima sama sama, tana burge shi don bata da riko, ga iya girki, yana son mace mai iya girki, don bai wasa da cikinsa shi.

A bangare Abba kuwa, shirin biki akeyi, don saura wata daya da sati daya, biki kowa shiri akeyi ba sanya, Aunty Maryam, da H Murja sukaje, Dubai suka hado, Lefen Sadde, lefe nagani na fada, da kayan Amare, duk wani kayan da zasu sa abiki, sun saya mu su, sleeping dress masu kyau, ta eba komai yayi kyau, abin ba a cewa komai, kwanan su uku, suka dawo 9ja, aka cigaba da shirye shirye.

Sadde da sallamarta, ta shigo gidansu Kareema, suna ganin juna, suka buga shewa, shegiya yar duniya hayakin taba, sukayi shewa, kafin suka shiga daki, sadde tace kareema ina son yau muje gun boka👹, don in an fara hidimar biki, zan samu lokaci ba, haka fa yanzu bari dau gyale kawai mu wuce, ok, karema tace a motar haya zamutafi ko’ko?? No, na taho da mota ta, su na fita, suka dau hanyan meyere, ko da suka isa, Sadde tayi godiya ma boka👹, sosai ta sai da masa, aiki yayi, ta falle bakin jakarta👜 ta zaro 100k ta bashi, tace wan’na’n in aiki yayi kyau, na gaba sai yafi haka, ya yi wata muguwar dariya, so nake ya kara sona fiye da yanzu, anyi an gama, turare ya dauko daga wani kwarya ga wan’nan, in kin tabatar zaizo gunki, ki shafa ki kuma tabbar ya shaki kamshin to ta amsa, tayi godiya kafin suka taho. A mota ta ba ma kareema kudi masu yawa. haka sukayi ta saka siyarsu, har suka iso kano.

Ban garen MY kuwa, yau ya yi shirin zuwa, gun gimbiya Sadde sa, kwaliya yaci, nagani na fada, ya dau hanyar kano, a hanya ya biya super market, ya mata shooping sosai, tukun ya cigaba da tafiya, ko da ya isa, direct gidansu Sadde ya wuce, sun mai tarba ta mutunci, Sadde kwaliyar Alfarma tayi, lokacin da ta shigo falon kamshinta da ya daki hannin sa, duk sai yaji ta susuce, sai yakega kamar ba wata mace💃🏻 bayan Sadde, da ya tashi tafiya alkairi yayi ma yan’uwanta sosai, suma yan’uwanta, sun yaba da zabinta, yayi 💯 yayi, da kyar suka rabu da sadde, kafin ya kamo hanyar bauchi.

Yau takama Asabar Abba na gida, bai je ko ina ba, misalin 11:12am, mai gadi ne ya shigo cikin gida, da Aunty aunty maryam ya gan ta, a falo ya gaida ta, nan ya shaida mata Alhaji yay bako yana waje, to tace bari ta sanar masa, nan tace ya kaishi falon baki, to ya amsa, ko da tasanr da Abba ya mike ya tafi falo, ah! ah! Alhaji Kabir, kaine haka, sannu da zuwa, kallo daya yamasa yasan ba lfy ba, bissmillah ga guri, wani kallon banza, masa, ba zama na zoyi ba, na zo shaida maka, ba Aure tsakanin dana da yarka daman so kuke

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts