🐾🐾 Raheenat🐾🐾
🐾🐾🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
1⃣9⃣-2⃣0⃣
Cikin sanyin murya tace ka dan ban lokaci inyi tunani ya sake marai maicewa kamar zaiyi kuka heenat ke tai make ni nan ya rinka zazzaga mata kalaman so da nuna mata irin son dayake mata heenat kiji tausayi na dan Allah ya matukar bata tausayi jikin jin kunya tace masa ta amince Alhamdulilah ya furta tun daga wannan rana soyya mai karfi tashiga tsakanin Heenat da SK duk wanda ke tare da ita ya sandashi. Alhaji ya sanar da h maryam tayi murna dakuma fatan Allah ya sanya Alkairi ya amsa da Ameen su heenat karatu yayi nisa don yanzu suna gab da fara shirin zana WAEC N NECO haka rayuwansu ta kasance dadi da ba dadi ko dau she suna cikin gode ma Allah
🐾INDIA🐾
Karatu sukeyi cikin kwanciyan hankali yanzu exams biyu ya rage musu su gama duk wanda ka gani ya na cikin farin ciki amma banda Saddiqa don ta rasa mura dinta kwance take a daki tana tunani can tatuna da kawarta kareema tasan duk wani tuggu zata iya kitsa mata don ta samu MY waya ta dauko number ta kora ta ringing biyu ta daga yar duniya hayakin taba ki nanan kin manta da mu dariya tayi kafin suka gaisa nan suna hira nan ta gaya mata halin da take ciki ashar ta sakar shine ko ki ne men da yanzu ko mai yazo yanda kikeso kuji su sun manta da Allah shine mai tsara komai yanda yaso amma yanzu in zaiyi yuwu gibe kibi jirgi ki zo shiru tayi na wani lokaci kareema exams mukeyi sai dai gobe in muyi exams zan shirya komai jumma’ah sai in shigo sunday zan dawo don munday zamuyi final ok to kinsan meye kina sauka ki zo gidan mu muce gurin bokan don ba a kano yake ba yana wani kauye ne a makarfi aikinshi kamar yankan wuka nan sukayi yar hirarsu kafin sukayi bankwana hako akayi suna fitowa a exams ta gama shirinta Airport tanu fa bata dade ba aka sanar da jirgin✈ da zai sauka 9ja nan da 30 minutes zai tashi sun shiga shirgi tym na cikawa aka bada izini daura belt daga nan suka keta hazo sai 9ja tana isa airport drop ta dauka zuwa zoo road gidan su kareeme ta sauka ta samu an mata abinci tayi wanka ta kafin nan ta kwanta don huta gajiya don da sassafe zasu tafi Meyere gun boka…
Washe gari da sassafe suka dauki mai mota🚙 zuwa meyere sun yi tafiyar awa biyu da rabi ya kaisu meyere daga kano suna isa gidan boka dake can cikin jeje suka sazauna can sukaji ansheke da dariya da murya mai ban tsoro can sai kura yatashi ahankali ya lafa sai ga wani kato muntum bakikiri mai kalar abun tsoro ranka ya dade boka wata dariyayi boka abunda ke tafe damu hannu ya daga mata alaman tayi shiru……..
Admin Zaujin Nuhr
👇🏻👇🏻👇🏻
🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻
Friday, 3 March 2017
Home »
» RAHEENAT 19-20
RAHEENAT 19-20
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
0 comments:
Post a Comment