New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 29-30

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

Rash Kardam💃🏻👈🏻

            2⃣9⃣-3⃣0⃣

A razane ta soma ja da baya, ko shakka babu “wan’nan shine Yaya Muhammad” sorry bansan kana zuwa bane, da sauri tabi corridor da zai sada ta da dakinsu.

Aiman ne ta iso gun da gudu ta karasa gunsa, oyoyo bros, ta iso gunsa

Shi ko mutuwar tsaye yayi a zuciyarsa yanacewa ” wacece wan’nan yarinyan gaskiya Allah yayi Hallita a gun ta hadu iya haduwa ko dai itace Heenat din? Wani ajiyar zuciya❗ ya sauke, ko itace ma to ina ruwana mtss,

Maganan Aiman ne ya dawo da shi daga tunanin da ya fada, matsowa yayi daf da ita ya kike hannunta sis ya kk, cikin murna da kulawa Aiman ta amsa da lfy suka karaa cikin falon.

Su hajiya Maryan da H murja suka shigo falon, kowa ka gani yana cikin, Aiman ko baki ya ki rufuwa sai surutu take masa, Aunty Maryam ne tace oh!!. “Aiman ki barshi ya huta tukun, bakiga a gajiye yake ba” murmushi tayi kafin ta jabakinta tayi shiru, H Maryam tace ‘Yayan su kaje kayi wanka kazo kaci abinci, sai ka huta’ to ya amsa yana murmushi ya wuce dakinsa. Itama dakinta ta wuce, sai yanzu Aiman ta tuna da Heenat da sauri tayi side dinsu tana dariya,

Hajiya Mirja ko tayi nisa cikin tunani ” dole inyi katanga tsakin Maryam da Muhammad don kar ta sarrafa min da kamar yanda ta asirce ubansa” duk sai wani shishige masa takeye, dogon tsaki ta ja afili tace, ina ina wlh da sakel.

Aiman na isa dakinsu, ta tarda Heenat tayi lamo a gado, abin duniya ya isheta ” tana mungo tsoro MY baran da taji halinsa, gashi karonsu na farko da laifi ta far, kuma tana so tayi masa biyayya kamar yanda Aiman kemasa ko don Albarkacin soyayyan da Aiman take mata, Allah dai yasa kar yayi fushi dani, ji tayi an dafata, a razane ta juyo don a zata shine sai taga Aiman ne wani ajiyan zuciya ta yi, sai da Aiman ta tambayeta , lfykuwa hmmm tace ke bari kawai, nan ta kwashe abinda ya faru tsakanin ta da MY ta gaya mata, dariya Aiman tayi kafin tace ‘ kedai kincika tsoro wlh kawai don kunyi karo sai yace zai buge ki ko punishing dinki, bros na da saukin kai sosai, in kin karance shi, Heenat ta harareta ai haka zaki ce ni kyaleni.

MY na zuwa dakinsa yaji kamshi ya bugesa ko ina a gyare, gwanin ban sha’awa, jakarsa ya ajiye ya soma cire takalmin kafansa, kafin ya cire kayansa, towel ya zaro daga jakar ya daura toilet ya shiga ya sakar ma kansa shower sai da ya gyara jikinsa ya shafa mai, kafin ya sanya kanan kaya yayi kyau kai ka dauka wani bature ne.😜 kofar ya ji a’na kwan kwasawa, sai da ya dan yi isansa kafin yace “Yes come in” Aiman ce tashigo fiskarta da’uke da mur’mushi, sannu bros yauwa ya amsa, “Aunty Maryam ne tace kafito kaci abinci” ok yace kije ina zuwa to tafita…

Dining ya nufa ya ci abinci sosai yayi santi, gaskiya Aunty ta iya girki, “Allah yasa Sadde dinsa ta iya girki haka” yana gama ci dakinsa ya kima, ya kwanta don ya huta,

Da daddare ya samu su abba a falo, ya gaida su, suka danyi hira a kan karatunsa, can ya dan nisa ya kalli Mamansa wai ina Aimana ne, suna daki yanzu haka suna wayan gadon, sai dayaji dam kirjinsa ya buga, harda wan’na yarinya? Wani bangaren zuciyar sa kuma, to meye da muwarka da ita? Ok, yace daki ya koma duk sai yaji ba dadi, haka yayi ta tunani kala kala har bacci ya daukesa, da safe ya raba tsarabar kowa ya basa ”Aiman ya kira ya bata nasu da Heenat komai daya ya sai musu, Sari ne, da kuma riga da wando fakistan, da dogayen riguna, irin na india da awarwaro, kayan gwanini kyau” aban garen Heenat kuwa duk wata hanyan da ta san da ta sadata da MY, ta na kauc

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts