New Post

Wednesday, 1 March 2017

RAHEENAT PAGE 6

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

🐾🐾🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
6⃣ Haka rayiwar gidan Alhaji ya kasance wani lokacin dadi wani lokacin ba dadi tsakani hajiya Murja da H Maryam kwani kin suja yau Aysha ta ke graduate duk dau kacin gidan murna sukeyi yau yarsu ta gama school Abbane ya shirya mata kayattace waliha a Dadin kowa villa garden kowa yashirya cikin shiga ta alfarma kowa fito don zuwa gurin walima Ayman ne ta daga kanta ta kalli tym taga lokaci ya tafi da sauri ta je kofar toilet pls Heenat kiyi sauri kar a tafi a barmu don tym ya dan ja, bata dau lokaciba ta fito tana goge jikinta da towel ta isa gaban dress miro ta fara da shafa lotion dinta ta dan murza fauda kafin ta shafa 💄 tadanyi kwanliyarta duk da ba dadewa tayi ba amma tayi kyau doguwar riga👗 tasa ja da ratsin golden colour tayi matukar kyau sosai poss👝 dinta da ta kalminta👡 suma ja da ratsin golden colour tayi kyau sosai ta feshe jikinta da turare mai kamshi Ayman ne tashigo woow sis kin ganki kuwa you look so cute murmushi tayi kafin tace kema kin ganki kuwa kinyi kyau murmushi tayi kafin tace amma ban kaiki ba sis fitowa sukayi suna isa harabar lokacin a dan ragu h maryam ce a gefe suna ta kokari sa ma ma mutane motan da sazu tafi jiwo tayi taga Heenat Mashaa Allah ta furta don yarta ba karamin kyau tayiba duk da bawai ta gama girma bane amma zaka iya gane tsananin kyau ta, mutane sai yaba kyan da tayi a haka suka dau hanya
Don yin comment ga number a sama ko yin gyara pls nagode
🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts