New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 67-68

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

Rash Kardam💃🏻👈🏻

            6⃣7⃣-6⃣8⃣

Malam in son kamin taimako zan baka Auren yata, da sauri malam ya dago kai, ya gaskata abun da Abba ya fada masa, malam ya ce Alhaji bana ki maka ba, gaskia ban dace da Raheenatu ba Abba yace kar ka damu Alkairi mukeso ba dacewa b, yasake nisawa yace Alhaji mai zai hana ka nimi sabon jini, ka hada ta Aure da shi ko ba kimai hakan zaisa ta danji sanyin wani Abun, abba ya jinina kai dinshi idonsa ya rufe ya ma kasa tuna wani abu bara yanke hukunci, suna tsaye Baba karami ya iso su yace ma Abba, Alhaji lokaci na tafiya fa ka ga jama’a sun soma tafiya, kasamu wanda zaka daura mata Auren dashi kai ya girgiza, Baba karami ya danyi shiru alaman tunani, kafin yace ina da wanda zan hada ta kuma nasan bazata taba da nasani ba nasan zai riketa amana, Abba cikin tuhuma yake kallonsa waye ne Baba karami yace muje kawai daga baya zakaji waye ne, ko da suka isa Baba karami ya bude Aljihunsa ya ciro sauran kudin da ke Aljihunsa, dubu sha Uku ne nan ya mika ma Abba, shidai kallonsa yakeyi, kafin yace ma Abba sadakin Raheenatu ne, amin afuwa iya kudin dake jiki na kenan, kuma ina fatan bazakayi fushi ba don sadaki kadan yafi Albarka, Abba yace ba komai, shidai kallonsa ya keyi cike da mamaki, nan Baba karami ya ce ma Abba ya wakilci Raheenatu shi zai wakilci dansa sai da aka gabatar da salatin annabi, nan suka ga batar da daurib Auren Muhammad da Raheenatu, sai a lokacin tunanin Abba ya dawo, ina Son dinsa ya shiga, don shiyafi can canta da ya Aura masa heenat, amma lokaci ya kure, sai a Baba karami ya dafa abba kafin ya dawo daga duniyar tunanisa, lfy Alhaji? Abba yace an daura Auren heeenat ne amma da Son ya kamata ta Aura don gaba daya tunani ya gushe na manta dashi, Baba karami yayi murmushi, kafin yace a yanzuma lokaci bai kure ba don shine wanda na zaba ma Raheenatu, Abba bai san lokacin da ya daga hannu ya na godiya ma Allah ba.

Yace Kawu ka gama min komai na gode, yace ba komai,.

Rayuwa kenan kamar yanda rayuwan heenat ya kasance a haka, haka kowa Allah ke masa nasa tsarin rayuwan don yanda kaso ko ka tsara ba haka yake tafiya ba,. Allah ya mana mai kyau Ameen.

MY kuwa da sairi ya dafa garun gidan da ke jin gine dashi, zama ya sakeyi agun nan ya fara karanta Adu’ah, sai da ya kai kusan 30 minutes kafin yaji dama dama, da kyar ya rarrafa motarsa, goran Swan water ya daga ya shanye kafin ya nufi hanyan gidansa, ya kashe wayarsa don baison yawan magana, ko da ya isa kulle kansa yayi a daki nan ya fara kuka kaman karamin yaro, ni kaina sai da na tausaya masa sosai da sosai.

Sadde kuwa ko da tafita, wani mugun murmushi tasaki, duk da taji zafin dukan, amma tasan in Hajiya bata karyeba to taji mumunan rauni, wani dadi taji ya ziyarce ta, napep ta shiga sai gidansu Zubee tazo, tana zuwa ta sameta a gida tana shirin fita, tace man yan gari, daga ina na ganki haka, Sadde tace ke de bari kawai, ina zaki? Tace gidan su Zeenart, tace to muje yau a nan zan yini, nan suka rankwafa sai gidansu Zeenat sunyi murna da ganinta sosai, Zeenat tace Sadde mai ya samu fuskani naga kamar alamar mari, tace hmm bari kawai nan ta basu lbr abunda ya faru shewa sukayi, sukace kin mun dai dai Allah yasa karyea tayi, nan suka amsa da ameen, suka shiga bata munguwar shawara.

A gida kuwa ko da H Maryam taga Abba bai dauka ba, taje dakin Abba ta dauko key din motarsu tagida, Allah yayi ta iya driving, ka mata sukayi suka kaita mota idonta yayi ja sosai kafartama ta dan bugu don din gishi takeyi. Suna fita gidan Malam fate mai dauri sukaje, ya duba hannu ya yi Adu’ah ya daure, bayan ya gama ya ke fada musu gurdewa ne, suka bashi abun sadaka suka wuce zuwa gida.

A ban garen Abba kuwa Yani mi wayar

MY a kashe yakira2 amma switc

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts