BAZATA
By
©Rash Kardam
24
Cikin razana yace what??? nan take idonsa ya canza kala dishi2 yasoma gani, ruky ce ta kwana kara, nan ya dawo hayya cinsa, cikin hanzari ya bar falo ya nufi kofar fita, habeeba ce ta biyo bayansa amma ina kafin ta iso shi har yata da motarsa ya isa gate mai gadi ya bude masa, da gudu ya bar gidan, tun daga wan nan rana abun duniya ya kara ya ishi ghali, kulum adu’arsa Allah ya dawo masa da Jiddah ta dawo malakinsa.
Gidan su Jiddah kuwa iyayen Anwar sun zo an kawo sadaki Abba ya sa biki 3 month nan sukayi sallama, Jiddah tun randa ta samu lbr ta kara shiga damuwa fida kulum kulum sai tayi kuka, yanzu kam tasan ta rasa ghali, kulum haka, daga karshe tasa ma zuciyarta dan gana da fatan Allah yasa hakan shiyafi Alkairi, ko kadan bata fada ma Nuceey abunda ke faruwa ba, sai dai ta rame hakan ne yasa Nuceey ke yawan tambayarta me ke faruwa tace ba komai, Nuceey har tagaji ta hakura ta zuba mata ido .
Ghali bai kara rudewa ba sai da ya samu lbr sa bikin Jiddah nan ya daina fita aiki ya kule kansa a gida ko abincin kirki ya daina ci yau kusan kwanansa 4 a daki baya fita, feenat ce tafito zata kitchen, nishi sama2 tarinka jiyowa daga dakin sa, da farko shatewa tayi taje ta girka abincinta, ta hau dining ta ci, tazo da taje daki taji wani nishi mai karfi da ghali ya saki da sauri tayi hanyar kofar dakin ko da tura tashi a kulle, idonta na zubda hawaye tayi dakinta da gudu ta dauko wayarta Abba ta kira don bata da number yan gidansu ghali, cikin kuka take sanar masa, yace gashinan zuwa, dad yakira ya sanar masa, ba a dade ba Abba ya iso ko 3 minutes baiyi da shiga gidan ba dad ya iso, ko da suka tura kofar a kulle suka jita, dad ya rasa yanda zaiyi, sai can ya tuna da extra key dinsa na gidan da sauri ya ce ma Abba bari yazo, Gida ya koma ya dauko keys din suna zuwa suka bude dakin nan suka ga ghali kwance a kasa ga jini a gefensa, idonsa sun kafe, feenat kara ta saki ta raza na sosai, Abba da dad suka daukosa Asibiti suka nufa da shi Emergency nan aka shiga da shi, bai bayan 1 hours Doctor ya fito yana goge gumi da sauri Abba da dad suka nufo shi, doctor yaya, yace ku kwantar da hankalinku, cikin ikon Allah mun samu ceto rayuwansa zuciyarsa ta samu matsala a kwai abunda yake tsananin so, dad da Abba sukayi hamdala, nan aka fito da shi zuwa dakin da za’a bashi gado, haka suka yini a jikinsa, ghali bai farfado ba sai washe gari da safe lokacin Abba da H Muslima sun zo ga Mum dinsa da Dad dinsa, sam batu ya farayi kamar tababe, Jiddah wlh ina tsananin sonki, pls kar ki Auri kowa nine masoyin ki na gaskiya haba hauwa’u na kizo gare ni ina bukatarki, Abba ya ji tausayinsa H Muslima kam idonta kwala:'( yaciko da shi, Hajiya zakiya hawaye ke zuba a idonta, Abba yace ghali na maka Alkawari in ka warke zan Aura maka Jiddah
likita ne ya shigo nan yaji sambatun da yakeyi, yace gsky zan baku shawara ku Aura masa yarinyan da yakeso in bahaka ba rayuwansa na cikin hatsari, jikin dad yayi sanyi sosai likita ya masa aluran baci yace in Allah ya yarda zai farka cikin hayyacinsa, Abba ya kali dad yace ghali in ya warke zai saki feenat ya auri Jiddah, kawaici irin na mutanen da yasa dad yace sam bara ayi haka ba Abba yace ai fa ya ro ba zai cutu ba, da ga karshe dad shiru yayi amma yaki amincewa, Abba ya bar H Muslima ya tafi akan da yamma zai zo, haka ko akayi da yamma da ya dawo ya samu ghali ya farfado sai dai ya rame, gha ruwan da aka sama sa, abba ya gaisa da dad su H musima da Mum suka masa sannu da zuwa, ga feenat a gefe itama ta rame, ghali ganin Abba yasa ya soma zubar da hawaye Abba yace ghali ka share hawayenka, ina son yanzu ka sauwake ma feenat zan aura maka jiddah nan Dad yace baza’ayi haka ba, ran Abba ya baci yace Alhaji in na isa da ghali ina son ka barni inyi iko a kansa, nan yace ma ghali ya sauwake ma feenat, feenat nan take taji gabanta na faduwa duk da
Wednesday, 1 March 2017
Home »
» BAZATA PG 24
BAZATA PG 24
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment