New Post

Wednesday, 1 March 2017

RAHEENAT PAGE 11-12

🐾🐾 Raheenat🐾🐾


Rash Kardam💃🏻👈🏻
                 1⃣1⃣-1⃣2⃣
Suna fita ya saita madubin motarsa dai dai saitin Heenat ya sanya wakar Ashquie ya na bin wakar suna hada ido dai Heenat sai yasa kar mata wani mayen murmushi tare da wani kalo mai tattare da sakonnin hennat ko na gani suna yawa hada ido ta madubi sai ta sunkuyar da kanta nan ya katse shirun dan waigo ya kalli Ayman sis yace ya kk lfylau ya hidiman biki tace Alhamdulilah yanzu muka ra murmushi yayi yace aikam amma ku kanne amarya ne ko don na ga kuna kama da ita tamsa da eh ok yasunan ki Aiman ya dan dago nan suka sake hada ido da heenat yama ta murmushi sis kefa asanyaye cikin zazzakar muryata mai tafiya da hankalin duk wanda ya saurara tace masa RAHEENAT nyc name aiman ne ta ce amma muna kiranta da Heenat wooow sunan yayi dadi ya kuma dace da mai sunan dukansu suka murmusa haka har suka iso gun har anfara parking yayi kafin su ka fito aiman ya kalla sis in angama zan maida ku gida kar kushi ga wani mota tace bako mai heenat tafito wanda tun kallon da ya mata ta saukar mata da kassala fara tafiya duk yabi ya tsare ta da ido suna isa gun duk Nuseey ta lakaci Eshart kalli sis dinki gaskiya sunyi kyau kallesusai sun fito fulanin asali wannan heenat gaskiya ta hadu badai kyau ba eshart baki ta tabe kyaji dashi sukayi yan wake waken fulani daga nan aka bara nono da fura da kore da fai fayi irin na fulani yaji zane gashi sunyi kyau a haka taro ya watse S.K shiya dawo dasu suna isowa heenat da sauri tafita tayi gidan sis Aiman ya fada ta amsa da na’am gobe in za aje kamu zanzo in dauke ku kinji sis godiya ta masa ki gaida heenat so gobe tace to Allah ya kaimu ko da tashiga gida heenat heenat na bayi alwala tayi don anfara shiga sallah magriba ita ma alwala tayi tazo ta tadda kabbar suka gabatar da farillah kan sallaya suka zauna har lokacin isha’i sannan suka ci abinci heenat wanka tayi tazo ta sa kayan baccin ta aiman wanka tayi ta shirya cikin kayan baccinta kafin ta hauro gado

Heenat yau fulani day din nan yayi kyau wani abu sai gone kamu in Allah ya kaimu heenat ta amsa da ameen sis kinsan me heenat tace aa hmmm ni sai naga guy🚶🏻 din dazun kamar ya kamu ido ta 😳 ya kamu dame aiman tayi murmushi son ❤ki mana don naga daga gani ki duk ya rude kuma irin kallo da yake miki mai.tattare da sakon❤ kai sis daga gani sarkin👳🏻 fawa sai miya tayi zaki bawani kawai dai……sai tayi shiru ki karasa mana ni kin damen juyawa tayi tayi adu’ah ta kwanta aiman dariya tayi sosai mudai in tayi wari maji adu’a itama ta kwanta sai me bacci fir yaki idon aiman tana rufe ido guy🚶🏻 dinan ta ke gani da murmushinsa mai tsayawa a rai ajiyan zuciya tayi wai meke shirin faruwa dani ne da tunani kala kala bacci ya dauketa
Da asuba h maryam ta tashesu suka gabatar da sallah daga nan suka danyi abun daya dace suka koma suka kwanta don rage gajiya karfe 1:30pm suka mike suka gabatar da sallan azahar abinci sukaci sanna suka dan taba hira zuwa la’asar bayan sallah aka fara shirin suwa kamu amarya ta shirya cikin net orange colour da da golden head dinda golden da orange poss dinta da ta kalminta shima orange da ratsin golden colour tayi kyau ta fito amarya sak

Bari mu leka ban gare kanne amarya muga wani irin shiga sukayi ina isa side din su kofar daki na tura Yasalam abunda na furta Tsarki ya tabbata ga ubangiji da ya kagi wannan sura kubiyo ni a page na gaba don jin irin kyau da yan matan Abba suka subur buda:D😜😜
Taku akullun mai kaunarku😘😘
👇🏻👇🏻👇🏻

🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts