New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 41-42

🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻

            4⃣1⃣-4⃣2⃣
Kan sa ya dafe, Inalilahi wa inna ilaihi raji’un abun da ke furtawa, ga wani irin felling din da ya ke ji, ga me da ita wan nan wani irin bala’i ne, haka ya ta juyi a kan gado,da tunani kala2 ya keyi.

H maryam tana zuwa gun Abba ruwan wanka yasa ta hada masa, sa kafin ya fito ta jera masa abinci, yana fitoa ta taimaka masa ya gyara jikinsa, tun na ta kawo masa abinci yaci, ya sanya mata albarka, ta amsa da ameen, ta cemasa ya Hanya? yace Alhamdulilah, an rabu da jama’a lfy? Lfylau, ya jikin heenat? da sauki tace masa, ok Allah ya kara sauki, tace Ameen, muje in ga jikin, ko da sukaje, lokacin bacci ya dauke ta, ya dan taba jikin sai yaji zafin ba sosai ba, Allah ya baki lfy abun da suka furta, suka jawo mata kofar.

Yan walima kuwa komai ya tafi yanda akeso don H Maryam Malama Juwairiya ta dauko musu, ta ga batar da nasiho da sirrin rike miji, da yanda mace zata kula da kanta da gyaran jikinta, haka a ka tashi daga wallima, kowa cike da farinci ki, ko da suka dawo Aimana dakin su ta wuce, ta samu heenat na bacci, ta ba jikin taji zazzabin ya sauka, ajiyan zuciya tayi, kafin ta furta Allah ya baki lfy.

da magriba, h maryam tazo ta tashe ta ruwan wanka ta hada mata, ta kaita toilet, ta watsa ruwa, ko da tafito ta dan ji saukin jikin, amma sam bakinta ba test, h maryam ta kawo mata tea mai kauri ta hada mata, amma fir taki sha, aiman tayi ban bakin fir taki sha, can sai aiman ta tuno da bros, tasan kuma tana jin tsoronsa, tace Aunty kyale ta, barinje in kira brother zaisa ta sha, ko jiran amsa su ba tayi ba tayi waje aiko tana, ta na fita harabar gidan ta hango shi na shirin fita, sauri ta isa gareshi,bros ya amsa pls kazo, wlh heenat sam raki cin komai tun safe, ido ya zaro tun safe, da sauri ya kashe motar yafito, ka mar mai jiran dama a kirashi😜, ya na zuwa falo ya ga muta ne rusunawa yayi ya gaidasu, abokan wasa sai tsokanan sukeyi,murmushi kwai ya keyi, yabi bayan aimana zuwa da kinsu, yana turo ko fa ya ganta jingine jikin fillo, aunty maryam na gefenta, sallama yayi suka amsa, kafin ya gaida aunty yace ta bashi tea din, ta miko masa zuwa yayi ya tallafota ta tashi, kalo daya zaka mata kaga tsananin tsoronsa a idon ta, yace oya karba ki sha ta dan marai raice, bros wlh amai nake ji, ya sasauta murya kisha bazakiyi aman ba, ya dan dago kanta, tana girgiza masa kai ala mar aa, ina ya samata cup abaki dole ta kafa kai ta shanye aiko kafin ya mike ta shiko amai gaba daya a jikinsa, sai da taga ma aman sannan ya mike, aunty maryam ta fara mata fada, ji yanda kika bata mishi jiki da amai kamar wata karamar yarinya.

Ido ta runtse ta na jira taji saukar mari shiru, ta bude ido, sai taga yana kallon ta hannun ta ta daga alamar bashi hakuri, murmushi yayi ya wuce dakin sa don gyara jikinsa, aunty maryam ta gyara in da ta bata ita da Aimana, shima yana gyara jinkinsa allura💉 ya dauko, ya zo dakin, ya ce ma aunty maryam ta sake hada tea din, da ka barta kar ta sake bata maka jiki, no ba matsala, ta hada masa, yaba ta ki karba, wani kallo ya mata wanda yasa dukkan jikinta rawa, dole ta karba, ta na shamyewa, ya ce ta gyara ya mata allura taki, hawaye ne ya fara zuba, aiko yana ganin haka ya riko ta irin najiya tam ya riketa, sai da ya shamma ce ta ya mata allura💉 harda yar karanta, ya gamawa ya musu sallama, ya tafi Aunty maryam ta masa godiya, haka sukayita kula da ita har gari ya waye, da saffe yan Gombe suka fara shiri za a tafi da Aimana aifa, nan ne akeyinta don rike heenat tayi kuka sukeyi sosai sai da Abba ya musu fada sosai kafin aka fita da Aimana suka dau hanyar gombe, haka ta yi sukuku, aunty maryam ke kula da ita, yau ita ka dai ba k

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts