New Post

Wednesday, 1 March 2017

RAHEENAT PAGE 5

🐾🐾 Raheenat🐾🐾


Rash Kardam💃🏻👈🏻
5⃣ Sai dana ja wani dogon numfashi kafin na cigq ba da kare masa kallo Barakallah badai kyau ba farine mai dogon hacci 👃🏻 yana da fararen 👀 mai daukar hankali gashin kansa baki ne a kwance luf luf abin gwanin ban burgewa tabbas guy ya hadu dole mata suyi rububinda dan kwalisa ajin farko wanda yammatan kasan ma shishi ge masa sukeyi a makaranta amma ba fuska don bada kowa yake mu a mala ba gashi da ilimi ga sanin girman nagaba dashi amma ko kadan baya kula mata ila yarinya daya takike masa dama dama ita yana dan sakar mata wani lokacin. Muhammad Yasir Muhammad kenan da daya tilo a gun Alhaji Muhammad
Yana tafiya karasa ga banshi haba M*~..~*Y ina mak magana ka share ni wani mugun kallo ya mata ya danyi tsaki kafin ya ce ke👈🏻 ki kyale ni nace banson damuwa kin ishe ni pls leave me a long mtsssss ya ja tsaki ya shiga🚘 ya banko kofar ya figi motar kamar zai tashi sama ya bar hara bar harabar makarantar bai zarce ko ina ba sai gidansa horn yayi a ka bude mai gate ya shiga ya samu gu yayi parking ya nufi ciki kallo daya zaka masa kasan yana cikin bacin yana isa kan bed dinshi ya fada ya rufe idonsa can tunani Abba shi da Ummin shi ya fado masa ya murmushi Allah sarki yan kanne na gaskiya nayi missing dinku can kuma ya fara tuno abinda ya faro mtsss ya ja tsaki to mai yasa take son ta kuramin ban sonta bansonta why da tunani kala kala har bacci ya daukeshi

Saddika tana gani ya fita ya barta gun ga idon mutane a kanta suna kallon irin wukanci da yarfata da yayi duk da bataji dadi ba amma sai tayi wani mungun murmushi a zuciyarta tace burina in samesho burinta ya cika Sakeena ce ta iso kusa da ita Sadee ba kyaji nace kirabi M Y kin ki ji ga irinta nan ya yarfa ki a cikin mutane daga kafada tayi sis baraki gane bane in zan same shi zan iya jure ko wani irin abu zai mun shikenan ai kinga zaki iya ne nan suka kama hanyar motansu suka nufi gidan su.
Domin yin comments ga number a sama ko yi min gyara pls don sabuwar marubuciya ne nagode luv u all💚😘😘
🐾Rash

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts