New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 21-22

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

🐾🐾🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
            2⃣1⃣-2⃣2⃣

Bakin Aljani ya sanar min komai kin zo inda za a share miki hawayen😭ki abunda ke tafe daku shine gameda Muhammad Yasir ko eh suka amsa hannun sa ya daga sama yana wasu surkulle can sai ga wata koko ta sauka a hannunsa ya dauko garin tozali da wani abu kamar farar fauda ya miko mata hannunta na rawa ta karba wannan tozalin ki shafa ki tabbatar kunyi ido biyu👀 da shi yana kallon ki to shikenan ya kamu da sonki wannan gari shi zaki shafa a fuskanki bazai sake kallon wata mace ba bayan ke da murna ta ta ajiye masa 60k kuma tamasa alkawarin in aiki yayi kyau zata kara masa haka suka dawo kano cike da farinciki karreme 50k tabata haka tayita kitsama munanan shawara ran lahadi ta ta dawo india

        

            🌹9ja🌹

Soyayya ta yi karfi a tsakanin heenat da sk har magabatansa sunzo anyi magana tana gama skul za ayi aure kar kuso kuga murna gusu ba a magana Aiman ma tasamu saurayinta maisuna Jabir ita abba yace duk tare zai hada in broa dinsu ya dawo shima in yana da wacce ya tsayar sai ahada ayi tare kowa murna yakeyi sai fatan Allah ya nuna mana wannan bikin

              🐾India🐾

Tana sauka daga jirgi gida ta wuce don hutawa ruwa tawa tsa kafin taci abinci ala ala gobe tayi don tayi abunda boka yasa ta tasan yanzu tasamu MY bazai kubcemata ba, washegari Monday ranan da zasu rubuta finall exams kowa ka gani yana cikin farinciki karfe 10:30 suka shiga shiga jarabawa awa biyu sukayi aka fara fito wa MY shiya fara tita a hall din sai daga baya akayita fita yana tare da abokansa fiskansa dauke da fara a daga can kuma sadeeqa ne su ka fito ita da Sakeena fuskarsu dauke da murmushi tana hango shi tace ma sakina ina zuwa wani class tashiga ta shafa tozali tare da faudar ta na fitowa bata zarce ko ina ba sai gun M Y yamike da niyar zai shiga mutarsa gabansa tasha tana wani shu’umin murmushi ransa a bace ya dago zai kai mata mari👋🏻….
Mai kaunarku a kullum😘😘

👇🏻👇🏻👇🏻

🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts