New Post

Wednesday, 1 March 2017

RAHEENAT PAGE 7

🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
7⃣ Mun isa gun walima lokacin har anfara guri muka nima muka zauna malami ne ya zo yayi nasiha a kan bama ma yara ilimi da tarbiya nasiha sosai yayi aka raba duk wani abun da akayi don masu zuwa halima haka mudawo gidan cikin jin dadi.

Rayuwa taciga ba da gudana a gidan Alhaji muhammad Aysha yau ta cika wata biyu da gama school dinta nan ta hadu da wani saurayi Mai suna Nurudeen ya hadu ba laifi kuma dan gidan masu kudi ne don babansa babban dan kasuwane a garin bauchi bawanda bai sanda shi ba Zo kuga murna gun H Murja yarta zata Auri dan masu kudi nan habaici yatashi H maryam na fitowa falo zakiji h murja tayi shewa ta fadin mun kusa mu huta diyata zata gidan naira mujuya naira son ran mu yan bakinciki sai sumu tu don rashin farin jini ko mashin shini wata bata da shi h maryam bata tanka mata sai dai kaga tana murmushi:) irin na manyan mata masu hankali da sanin abunda suke a zuciyarta tana fadin Allah ya sanya alkairi fatan mu kenan Aysha kuwa har yanzu halinta na nan na musguna ma sis dinta heenat don uwarsu ba daya ba ita ma habaicin takema ta ita ko ko ajikinta sai dai tayi murmushi eshart naganin haka kuwa zata fara mutum kulum baida zuciya a ta fada masa magana ba zai damu ba daga ita har uwartan marasa zuciya mtssss,

Bayan kwana biyu Alhaji yasa h murja ta kiramasa Aysha tazo ta same shi a dakin sa ta zauna ta masa sannu ya amsa da fara arsa kafin ya danyi shiru kamar mai nazarin wani abu zuwa can ya nisa yace Aysha ta amsa da nan yace Mamar ki tamin bayanin yaron da ke zuwa gunki san nan inason inasan iyayensa suna inane don ayi bincike ta dago ta kalli shi, Abba dan gidan Alhaji Umar Affah ne yace wani umar affah tace na garinnan yace ok kina sonshi shiru tayi kafin can ta daga kai yayi murmushi shikenan Mahaifinshi baida matsala amma zan bin cika halin yaro tace to abbah yace tashi kije tamike tafita
H murja ta kalli Alhaji haba Alhaji wani bincike kuma ae tunda kasan ubansa shi kenan ya nisa yace hajiya na da kyau muyi bincike musan masuwa zamu bada auren yayan mu don gudun fadawa cikin mumunan yanayi kuma hakki ta ne mu zabata miji na gari mai cikar kamala. Hmm alhaji kenan ae sai kayita yi ta fita ya
Haka ko akayi alhaji yaje ya bincika yabsamu yaron baida matsala nan ya ce ma hajiya tace ma Aysha ta ce mashi ya turo maga batan sa suyi magana da murnanta ta kira deen take shaida masa sakon abbanta yayi murna sanan yace zai sanar da dad dinshi sai su zo don ayi magana.
Domin yin comments ga number a sama ko gyara sai naji ku taku a kullum
🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts