🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
7⃣3⃣ -7⃣4⃣
Ba zan manta da wan nan ranan ba, ranan Asabar 23/5/1997 shekara sha takwas da rabi da ya wuce, wan nan rana ya kasance munyi tafiya da maryam daga bauchi, zuwa gombe zan kaita ziyaran yan uwanta da gaida mahaifinta da bai da lfy, tafiya muke cikin kwanciyan hankali, mun yi nisa da cikin garin bauchi, mun wuce alkaleri, tun daga nesa muka hangi jama’ah sun taru a gefen hanya, da alama wani babban al’mari ne ya faru, da zan wuce amma sai na ga rashin dacewan hakan bansan mai ya faru ba, yana da kyau in tsaya ko zan iya bada gudumawata, samun guri nayi gefen hanya, nace wa Maryam ina zuwa barin duba mai ke faruwa, ko dana isa gurin mutanana nake tambayarsu mai ya faru, nan suke shaida min wata yarinyace yaririya, aka tsinta cikin gonar malam shehu, Subhanallah na furta, da sairi na isa don ingayarinya, ko da na karaso wani abin haishi da bakin ciki a mutanen kauyen nan an rasa wanda zai dauketa gashi ana zafin rana, dai ihu takeyi, da sairi na isa don daukarta, muryam wani naji yana cewa yalabai da zan baka shawara kar ka taba yar nan, don ba’a san daga ina aka zo aka yarda ta ba, da sauri na dauketa, na sakar wa mai ma ganan mun gun kalo, san nan nace amma kun bani mamaki ace yarinya karama kamar wan nan arasa mai bata taimako, tir cikin bacin rai na baro bakin gonan, sai da na fito na kira wani tsoho nace bawan Allah zantafi da yarnan amma ga complement card dina ko da za a samu iyayenta, suzo su nemeni, sukarbi yarsu, mota nazo na samu maryam na mika mata baby bina tayo da kallon tuhuma, nan na fada mata abunda ya faru, take tasoma zubda hawaye, tace wasu na nema, amma wasu Allah ya basu basa murna, ta kallin yarin yan gata da kyau da shiga rai, tunda ta karbeta sai tayi shiru, daga nan muka dai hanyar gombe, muna isa gombe direct asobiti muka wuce, aka duba lfyr babu, ba ta da matsala nan mukayi bayani ma doctor ya bamu shawar wari sosai, muna fitowa a mota Maryam tace Alhaji, na amsa da na’am
Ni tunda naga yan nan naji Allah ta sanya min sonta, ina son zan riketa da amana banson tayi maraici uwa, cikin jin dadi Alhaji yace nima abunda ke raina kenan, kuma ina son yar nan ta tashi matsayin diyata batare da jama’ah sun sani ba bare su goranta mata, Abba ya kalli yar yace gata kyakyawa, Abba ya ce maryam ina son ki kwana biyu a gombe, ina koma gida zan saida ma yan uwana kin haihu, in sun tabaya ya basu san da cikin ba zan sai da misu kina yawan bari shiyasa mukaki bayyanawa sai da kikazo gombe kika haihu, san nan akwai wani abokina likita zan samesa zai rubuta mana maganin da zai baki ruwan nono ki shayarda ita, kinga tanan ba wanda zaice ba ke kika haifeta ba, cikin farin ciki maryam ta amsa da hakane Alhaji, Allah ya raya mun ita da imani, cikin kalon so da kauna yace oh ke ka dai zakice banda ni, cikin kisa da kulawa tace to Allah ya raya mana ita ya amsa da ameen,
Sai yamma suka iso G R A gidansu H Maryam, yan uwa sunyi mamakin ganinta da jaririya, bata boye ma yan uwanta ba nan ta saida musu abunda ya faru, Alhaji Bello ya jin jina al’amari kuma ya musu fatan Allah ya taya su riko, duk wan nan bidirin da akeyi duk akunnen yakumbo akayi, wani murmushin mugunta tayi, wanda ni kaina ban san me take nufi ba, da daddare Abba ya kawo ma h martam magun guna, da abokinsa ya rubuta mata, a lokacin tasha aiko ba afi 50 minutes ba taji breast dinta na zogi zua can taji ya mata nauyi, kafin awa duda cikin ikon Allah su cika, cikin farin ciki ta bama baby nan ta karba ta sha sosai da man yunwa take ji, haka har gari ya waye tana ta hidima da diyarta, ko da gari ya waye Abba yazo gaida iyayenta, bayan sun gaisa ta kawo masa abun karin kulamo yaci, san’an yace tashirya zasu shopping ma baby aiko batayi musu b
Friday, 3 March 2017
Home »
» RAHEENAT 73-74
RAHEENAT 73-74
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
0 comments:
Post a Comment