New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 35-36

🐾🐾 Raheenat🐾🐾

Rash Kardam💃🏻👈🏻

            3⃣5⃣-3⃣6⃣
“I’m sorry to say, ” Mama n Baba, yarin yaku tana cikin wani wahali, mai a ka mata, ya razana ta haka don jininta, ya hau, don haka sai a kiyaye abinda zai bata mata rai, da guje ma abunda ya sata a wan’nan hali.

A sanyaye Abba yace mata ya gode, ta wuce office din ta, suna tsaye a ka fito da ita, a kan gadon daukan marasa lfy, dukansu sika bisu zuwa dakin da aka kwantar da ita.

MY ne ya yi ta maza, yace Abba mai ya samu Heenat wanda har ya janyo mata hawan jini? Abba yace wan’nan magana bata asibiti bane, h maryam hawaye ne ya ke zuba a idon ta, Abba yace Haba Maryam hakuri zakiyi ko mai yayi zafi da sani Ubangiji, kuma shi zai kawo mana saukin al’amari, kina da sanin ki, bai kamata kiyi ta kuka ba, Adu’ah zaki mata, kuma mu ro ki Allah ya bamu ikon cin wan’nan jarabawan, ko kin manta a yanda ta zomana cikin “Al-qur’ani mai girma, lokacin da Allah (S W T) ya jarabci Sahabban Annabi, tsanani yai tsanani, harta kai ga Sahabbai suna ce wa Annabin Rahmah ” Mata nasrullah? Yace musu Ala inna nasrullahi karib” dan haka ki amshi abu a matsayin jarabawa hakuri zamuyi, kuma Allah yana son Masu hakuri ya kuma musu Albishir da kyakyawan sakamako. A jiyar hrt tayi, a sanyaye ta share hawayenta,

a tare suka shiga dakin da aka a jeyeta, haryanzu bacci take, numfashin da ta ke fitar da shi, shi zaisa ka gane ta na da rai sun dan jima shiru, kafin Abba yace zai je gida, sai Son ya ya kawo Aimana, ta taho da abunda zasu bukata tunda anyi Admitting dinsu, to ta ce kafin suka fita shida MY, aka bar H Maryam.

A gida kuwa lokacin da aka fita da Heenat, Aiman ta fito don taji karan ta, ta fito taga Abba ya fita da ita a hannu, kafin ta iso su har sun tada mota, haka ta dawo gida mai yasamu Heenat? Ko mutuwa tayi? batasan lokacin da ta saki kuka tayi dakin h murja, ta fada ma ta abunda ke faruwa, bata wani nuna da muwarta ba, tace to Allah yasa muji Alkairi, Ameen Aiman ta amsa, falo taci kukanta har ta gode ma Allah,ta zabba uban tagumi, tana kallon kofar shigowa, ko zata ga H Maryam ko Abba shiru haka har bacci ya sace ta.

Su Abba suna shigowa gida, parking sukayi kowa ya fito a motarsa, ciki suka nufa Abba ne a gaba yana shigowa, Aiman ya fara karo da ita, kallo daya ya mata ya gane tayi kuka ta koshi, nan tausayinta ya kamashi gunta ya zo ya shafi gefen suskanta, aiko nan da nan ta bude idonta, jikinshi ta fada, tana kuka mai tsuma zuciya Abba ina Heenat ina bata mutu ba,? Kanta ya sha kiyi shiru heenat ta na raye, adu’ah zaku mata, MY ne ya iso cikin falon guri ya nima ya zauna, dai dai lokacin H Murja ta fito, don taji karan tsayuwn motoci, tana iso wa kujera ta zauna kusa da Abba, ta kalleshi, Alhaji wai mai ya samu Heenat ne? duk suka zuba ma abba ido suna jiran suji mai zai ce, Sai da ya danyi jim kafin ya basu lbr yanda sukayi da Iyayen S.K, Aiman kuka ta somayi H Murja kuwa tsaki taja mtss, abunda yasata suman kenan? Ni na dauka wani ga garumin abu ne, ae ba a dole sai ta jira wani, Aiman ta dago ta kalle ta,Abba yace wani irin magana kike fada haka, soyaya fa bare ga shakuwa ae dole taji ba dadi, ummmm ta tashi tayi daki, abba yace ma aimana ki dauki duk wani abunda kikasan da su bukata, da abinci yayanki zai kaiki to ta amsa ta mike tayi daki don hada kayan, shima MY daki ya nufa.

MY sam baiji zafin abunda ya faru da sister shi ba, ya rasa mai zai fassara yanayin da yake jin zuciyar shi, game da Al’amarin, ruwa ya watsa, kafin yasa kaya marasa nauyi ya fito suka nufi asibiti,

Heenat ne kwace a kan gadon asibiti, a han kali ta soma bude idonta, tun da na gani dishi2, hart

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts