New Post

Friday, 3 March 2017

RAHEENAT 17-18

Raheenat
By
Rash Kardam

            1⃣7⃣-1⃣8⃣
Alhamdulilah naji dadin kalaman ka hakan da kayi ya nuna min ka san mai kakeyi zan baka izinin ziwa gun yata ku sasanta kanku amma tana karatu bata gama secondary ba tana SSS2 sabi da kokarinta ina son zatayi pepper a sss2 to abba bamatsala nagode Allah ya kara girma sallama yayi ma abba ya tafi yana farinciki

       Waye SK

Sa’ad Kabir cikakken sunansa Haifafen dan garin zariya ne iyayensa zazzagawa ne zama ne ya kawo su bauchi babansa Alhaji kabir shima babban dan kausuwa ne yana da mata daya hajiya Sugurah da yara biyu Sa’ad Saeedah su ka dai Allah ya basa Saeedah itace karama tana karatu a ATBU inda take karanta Micro Biology sai Sa’ad shine babba yana karanta Low a England yazo hutu ne 9ja ya tarar da bikin frd dinsa zdeen anan ya ga Heenat

Washe gari da yamma su Heenat suna gida kowacce tayi wanka simple makeup sukayi suna kallo a falo ita da Aiman mai gadi ne yayi sallama suka gaida shi cikin ladabi da girmamawa ya amsa musu da sakin fuska Aiman n Raheenat wani ne yazo gunku yana sallama da ku aiman dake tasan dawan gari cewa tayi wa baba mai gadi suna zuwa ya juya ya fita heenat ido ta zaro waye kuma yake sallama damu aiman dariya ne yaso kwace mata yanda taga heenat tayi saurin maida darinyanta tayi sis banda muje muga ko waye hmmm ta fada aiman ne tabdauko musu hijab dinsu tamika mata itama tasa nata suka fita gaban ne ke ta dukan uku uku a hankali suke tafiya cikin nutsuwa har suka isa gate bata daga kanta taji aiman na masa sannu dazuwa muryansa ne ta daki dodon kunnuwanta a hankali ta dago suna hada ido ya sakarma ta murmushi bata san lokacin da ta mayar masaba aiman ne tace mukarasa bros a tare suka jera zuwa gurin fararen kujerun da aka tanadasu don baki bissmillah ya zauna kafin suka zauna aiman ne tace ina zuwa juice taje ta dauko mai sanyi tare da kofi mai kyau ta sanya mishi bros garuwa niko na kasa ko motsi don gani nake kamar a mafarki sis nagode ya dan kurba kafin suka gaisa heenat ma ta gaidashi ya amsa sis ya mutan gida ta amsa masa d lfylau suka dan taba hira aiman tace barin baku guri ku gaisa heenat ta harareta cikin sigar wasa ina zaki kuma ina zuwa d dariya tayi cikin gida shiru ya biyo gun na wasu mintuna kanta na kasa jikinta ne yabata a na kallonta a hankali ta dago ido murmushi sukayi ma juna ciki salo da kwarewa ya kira sunanta ta amsa da na am heenat kinyi mamaki da kika ganni a nasa ke dawowa gidanku ko daga kai tayi alaman heenat tun randa na ganki zuciya ta takamu da sonki na tsunduma inaji zuciya ta nabugawa tare da soyayyarki cikin sassauta murya kaman mai rada pls heenat ki taimake ni ki amshi soyayya ta dago suka hada ido duk sai taga ya bata tausayi ya heenat banzo gunki ba saida na nimi izinin Abba kuma ya amince yace innimi soyayyarki zuciyar heenat cike da tunani da sakesake in amince ko in………
Taku a kullum mai kaunarku😘😘
👇🏻👇🏻👇🏻

🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻

1 comment:

Popular Posts