🐾🐾 Raheenat🐾🐾
Rash Kardam💃🏻👈🏻
8⃣ Deen na zuwa gida da sallamansa ya shiga ya gaida mom sannan samu ta na cin dam bun cuscus nan ta de bama sa yana ci ta lura dashi da alamun a kwai maga na a bakin sa nan ta kira sunan sa Zdeen ya amsa da na am mom ta nisa kafin tace naga alaman bakin kan nan da magana mai ke faruwa ban lbr ya dan sosa keya kafin ya soma inda inda mon daman ai..ku… Sai yayi shuru ta dubeshi cike da kulawa ina jinka deen kana ta kame kame yasake sosa keya mom daman iyayen eashart sukace in turo magaba tana tayi murmushi kai Alhamdulilah ba komai dad dinka na dawowa zan sanar masa mu kulum fatan mu muga Aurenka Allah ya sanya Alkairi ayi damu ya Amsa da Ameen nan ya mike zuciyarsa cike da farin ciki yayi hanyan dakinsa
Magana ta kankama tsakani iyaye Zdeen da na Aysha sun bada sada ki 100k 💵sun yanke Aure nan da wata daya sukayi fatan Allah ya sanya Alkairi nan a kafara shirye shirye biki akeyi ba kama kafan yaro Heenat da Aiman ma barsu a baya ba don Abba ya basu kudi💴 masu yawa suyi sai abubuwan da sukeso wanda zasuyi hidiman dashi godiya sukai mai da fatan Allah ya kara budi ya amsa da Ameen
Ango ba a barshi a baya ba don ya hada mata lefe mai kyayi ko kari ya mata set daya da kayansa masu ji da kyau ga zada murna gun Aysha ba a magana haka ita da kawarta Nusaiba M Abdallah suk tashirye shirye da rubuta events din da za ayi suka ba ma angwaye day 1 zatayi Fulani, day 2 zatayi kamu sai na uku zatayi dinner haka dai akacigaba da shiri yau ya rage biki saura sati 1 Alhaji yayi kokari don ya hada mata kaya daki masu kyau abun sai wanda yagani
Admin Zauji Nuhr
👇🏻👇🏻👇🏻
🐾Rash Kardam💃🏻👈🏻
Wednesday, 1 March 2017
Home »
» RAHEENAT PAGE 8
RAHEENAT PAGE 8
Popular Posts
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(AUGUST 2016)* ...
-
MOTAR KWADAYI RASH KARDAM Duk launin kalan idonta, sun canza izuwa ja. Hannu tasa a tsakanin cinyanta tana mammatsewa,Bad Boy yana ga...
-
AMANA TA CE By ©Rash Kardam 1 Safiyan yau Jumma’ah antashi da sanyi, kasancewa yanayin Damina ne, Alhaji Al-hassa...
-
🐾🐾Raheenat🐾🐾 1 Yarinya ce yar kimanin shekara 12 ta yanko a guje ta fada jikin Dad...
-
MOTAR KWADAYI By Rash Kardam 21-25 Jan motar yayi, suka bar cikin Silver Sand Hotel, bai zarce da su ko ina ba, sai gid...
-
BAZATA By ©Rash Kardam 1 Yarin yace yar kimani 25 yrs ta fito daga office dinta, sanye cikin kayan l...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
-
[6/5/6:30pm] 🌲RASH KARDAM🌲🌲 & 🎋SADEEY S ADAM🎋 ...
-
°•°•°• *RUWA CIKIN COKALI*°•°•° _(Ya ishi mai hankali wanka)_ *{BASED ON TRUE LIFE STORY}* *(JULY 2016)* ...
-
π»π»π»π»π»π»π»π» ππ»BABBAN KUSKERENππ» ππ»DANA TAFKA ππ» π»π»π» ππ»ππ» ...
splendid, but then, how can you contribute to nigerian economic development and sustainability,and to nigerian employment opportunity.
ReplyDelete