New Post

Friday, 24 February 2017

MOTAR KWADAYI PAGE 41-45

MOTAR KWADAYI


41-45
Safiya duniya ta, dawo musu sabuwa fill, tanzu naira ta zauna mata a hannu, ta mallaki filaye uku, ga gwala-gwalai, har d'aki Seema, ta bata a gidanta, tana kawo Maza suna bad'alansu, a gidansu kuwa ta gyara d'akinsu, harda kebe shashinsu, d'akinsu gwanin kyau, kulum Inna tana cikin gabaici ma Umma, amma ko kad'an bai dameta ba, Malam kuma ya zuba musu ido, kuma suma sun had'a da boka, sun rufe masa baki, baya iya cewa komai.

Kamar kulum Safiya tayi wanka, wasu tsinanu riga da siket ta saka, don sunyi zasu had'u da wani Alhaji da suka had'u a Facebook, kuma babban d'an siyasa ne, yana da naira, sai da tagama shiryawa, tace"Inna zan d'anyi tafiya, zan kai kwana biyu. Kafin na dawo, don a kwai wani aikin da nake nima, nan take Inna ta washe baki, ah! To Allah ya bada sa'a. Jakarta ta d'auka tasaka turarukanta da wasu magun-gunan mata da tsumi, harda na turawa, ta had'a ta fito cikin takama, tashiga Napep, tace"Mai Napep, zaka kaini, Asaa pyramid hotel, ok bada 500 muje ba matsala, sunyi tafiya mai nisa kafin suka iso hotel d'in, kudinsa tabashi ta nufi cikin hotel d'in, d'akin mai lamba 10 ta shiga nan Alhaji zubairu yace ta sameshi.

Da yamma Khaleel ya shirya, cikin shigan mutunci, yanufi gun gimbiyarsa, yaro ya aika bata dade ba, tafito, cikin shigan kamala, nan sukayi hira, yazo zai tafi ya mika mata yar laidan da yamata sayayya, k'in karb'a tayi, sai da yanuna b'acin ransa tasa hannu ta amsa, sukayi sallama, tana shiga gida, taba ma Umma kayan, ko da suka bud'e, Sabulu ne sinkin d'aya na wanka, sai man shafawa skin code cream da lotion, sai yar powder, da turare mind night forever. Duka sayyan bazai wuce, dubu d'aya zuwa dubu biyu ba. Umma godiya tayi sosai, ta nuna farincikinta, ni kam nace" uwar kwarai kenan masu son gaskiya, ba'abun duniya ba.

Safiya a hankali ta kwan-kwasa qofar, yana daga ciki, Yace"yes come in, tun kafin tashiga, ta cire doguwar rigan, yazamana daga ita sai wani riganda bai kai iya cibiba, daga sama kuma bai rufe mata k'irji ba. Duk dukiyan fulaninta a waje, Siket d'inko shi, da babu duk d'ayane, don har ina iya hango, pant d'in jikinta kalar fari. Tana tura qofar d'akun wani d'an dattijo na gani, wanda sai dana tsorata, don yana d'aya daga cikin masu niman zabe, salon tafiyarta ta canza tana kwar-kwasa, ta iso kusa dashi, kan cinyansa ta zauna, cikin murmushi, Yace" my baby, gaskiya kinyi ban kuma tsamani haka zan ganki ba. Cikin mataudarin Murmushi, ta sak'ala hannuta, a wuyansa, tana masa yasa, da yatsanta a wuyan sa. Duk ya soma rikicewa, tsikan jikinsa yasoma tashi, a hankali ya soma kai hannusa kan west d'inta, yasoma wasa da su, nan ta soma rikita shi, da salonta kala-kala, kasa hak'uri yayi, hannusa ya kai kan...
Sai kunjini a next page.


0 comments:

Post a Comment

Popular Posts