New Post

Monday, 27 February 2017

BAZATA PAGE 4

BAZATA
               
By
©Rash Kardam 
   4                  
Cikin bacin rai tasoma magana, kee  sai da ta nuna sa sama da kasa, kafin tace wa ma kake da suna, ko wa kake ma ba damuwa ta bane in san sunan kaba, but kasani baka fi karfin gyara ba kayi mistake dole a fada maka, dole ne, na kuma canza, ko zakayi wani abun ne, cikin bacin rai sai wani huci yakeyi kamar wani kumurcin zaki  nan suka tayi kowa da yana fadar abundaya ya zo masa kan kace me sun tara mitane     yan kallo masu basu hakuri nayi amma kamar ingizasu akeyi, cikin sauri Dr Marsal da Sophia sukazo, kama Jiddah sukayi suna kokarin fitar da ita daga pharmacy din amma tanaki, shiko sai magana yake yana cewa zaki san kin taba ghali sai na koya miki hankali, zaki gane ke  ka ramar maras kunya ne, Dr Samar ne yazo ya janye shi yana cemasa cool down, Dr Ghali, ba girman ka bane, kana sa insa da wata, nan yayi ta dannarsa, to tun daga wan nan rana, rashin jituwa ya shiga tsakanin su duk lokacin da daya yaga daya to sai ya ta kali magana, haka sukeyi kulum.
Shigowan Dr Samar ne ya dawo dashi daga kogin tunani da ya fada, amsa sallaman Dr samar yayi, kafin ya tashi daga ki shin gidan da yayi, Dr samar yace masa ya aikin dai yace Alhamdulilah, yace yayi kyau, ya kwana biyi, yace lau, ciki sigar tsokana yace ina mutu miyar ka take ne, cikin nuna ko in kula yace wa kk nufi fa yace, kafini saninta yace, ban santa ba, yace Jiddah man saki yayi Mtss yace kai ka sani, cikin zolaya yace gaskiya ni salon fadan ku na burge ni, daga yayi alamar ko in kula, Samar yace na kwana biyu ban ganta ba, Dr Ghali yace aiko da zu tashigo, mun hadu d ita, yace kayi sana’ar ko, cikin da riya ya bashi lbr abunda ya faru, haka sukayi ta hira kafin suka dawo na bikin Dr Saleem d Suhana, tsara yanda bikin zai kasance haka sukayita hira har lokacin tashi a aiki yayi, kowa ya shiga motarsa suka bar cikin T.H
         
     
Rash Kardam 

0 comments:

Post a Comment

Popular Posts